wlh yanzu haka halin danake ciki kenan haihuwar farko a wajena
haihuwa yau ko gobe saidai Allah ya saka mn kawaii
2026-08-09 06:31:48
4
Ahvmad_ adamou :
She’s literally stating the truth. Islamically, marriage comes with financial responsibilities. If a man cannot reasonably provide for his wife and children or meet their basic needs, he should seriously consider whether he is financially ready for marriage.
2026-08-09 06:25:31
18
amintuwaaa :
please don't judge baki San meke damunsa ba
life...... ki godewa Allah kawai Amma Kar ki tsallake gona da iri
u suppose to pray for him
2026-08-08 19:56:55
3
Aysher :
Omo na us they see shege oo…we dey always fight with them for that delivery items …
2026-08-08 21:02:48
2
Ibrahim Ahmad tijjani :
Allah ta ala yasa mudace Ameen 💕💕
2026-08-09 09:19:15
0
bint_jidda :
Toh yanzu meh zata ci in ta koma gida
2026-08-09 10:43:14
1
Unique Salmah :
As a midwife kullum abunda nake dealing dashi kenan watama har ta haihu Wlh mijin bazaizo ba
2026-08-09 12:45:28
0
souvenirs by msquare :
Allah ysa mudace
2026-08-08 21:59:15
1
Karah scraf⫷⭕❥⫸ :
wallahi both ne
2026-08-09 11:20:30
0
hafsyyahya :
uhmm kede allah yaqara wa nazajen arzikin me albarka
2026-08-08 20:33:50
2
Hajiyagallery :
Pls are a sister to naja’atu Umar? In ningi
2026-08-08 20:56:37
1
LZ FASHIONCORNER :
hmmmm
Allah y kewta
2026-08-08 20:06:19
1
Little_Chef_Zara :
All of you saying rayuwa,rayuwa ita machen rayuwanta bayida mahimmanchi neh that he can’t save up 700 in 9month sakani da Allah, idan ma zai kashe saiya rinka bata every week 50naira harya tara kamun ta haihu tunda dai ba’aranan tayin chikin ba kuma taje haihu 🤨🤨🤨
2026-08-09 01:19:58
6
TikTok Sales Coach :
Hajaju takaici sai kinzo Asibitin mu
2026-08-09 11:16:06
0
@danbushuro :
ke roki Allah ki gama da wannan rayuwar lafiya, na ra baki wallahi, nigeria tafi ƙarfin kowa da maybe shike biya ma wasu kudin
2026-08-09 08:40:35
0
A'EESH🥳 :
Bazai Hana Next year ta sake haihuwa ba
2026-08-09 11:12:47
1
Import Diaries :
Kinga laifin su ko laifin matan da suke daukan musu ciki🫠
2026-08-09 00:21:32
3
Mufeeda wada 🦋🥀 :
Sunfi Iya ciki
2026-08-09 10:27:09
0
wellness_with_aishatu :
allah haka suke ,sufa wani sa’in in ance su siyo wani abu har masifa da rashin kunya sukeyiwa health workers din
2026-08-09 08:09:18
0
Rasheeda buda :
bazake gani ba ne shiyasa kike fadan haka wani baida shi fa
2026-08-09 06:32:44
1
ur fav Dentist 🦷 💯 :
hmm kina Wasa da wasu maxan , Allah de yasa mu dace at least shi an gansa a asibitin ma wasun ma baxa xuwa asibiti hk xaku barki kije ki haihu baisan me kk ciki ba, Allah de ya Mana tsari da irin wannan maxan
2026-08-09 13:30:01
0
Muhammad Bello :
Hmm. Kin taima kin bashi?
2026-08-09 12:13:44
0
MAMANFAHADCOLLECTION🥰 :
🤣😂😂
2026-08-09 09:48:13
0
To see more videos from user @rabia.ningi_, please go to the Tikwm
homepage.