Ni kadae ka rayuwata 😂 banma da farin jinin kawaye 😂
2026-08-09 13:50:35
139
Deejah’s collection :
You’re right my sister 🤟
2026-08-09 08:58:12
2
His wife 💯💘 :
Two will become closer 😂
2026-08-09 05:28:36
38
🦚little🇮🇶🦚 :
tabbas biyu ne zasu hade kai suci dunduniyar daya wlh hakane🥺
2026-08-09 11:18:49
87
M💕u💕n💕c💕e💕e💕y :
Ni 5 nakeso 🥺
2026-08-09 09:27:23
48
Aysher❤️ :
Gaskiya mukam yana aiki😊
2026-08-09 11:18:55
19
Ramlat jewelries &more :
Nikam yanzu sababbin qawaye m nakeso kmr 10 haka
2026-08-09 09:59:19
12
ukktieh 💞💕💕 :
Niko aminiya nake Nema wacce zamuje shawara Da ita
2026-08-09 12:50:09
10
Xeey💜✨ :
Shiyasa na xaba xamana nikadai kamar mayya 😂😂😂😂
2026-08-09 17:41:44
10
LARABEEY :
Even your close frnd have close frnd😂😂
2026-08-09 11:37:10
8
Wearsbysummieguda🥰 :
True True
2026-08-09 09:12:00
2
salamatu ibrahim bh :
Wetin do my sisters da zanye kawance da wasu
2026-08-09 09:45:31
5
Mrsphapha💝🫦 :
gaskiya mu uku ne Kuma munkai 11years wlh yanzu daya na kd still Muna tare Kuma da auran mu da yaran mu Hafsat,fatima,Bilkisu. Muna Kiran junan mu da Ukhutys Alhmdllh
2026-08-10 17:50:03
5
jannan :
is true daya zata kamiki complaint na daya, inata kokari in kiyaye is exhausting.
2026-08-09 10:38:44
6
Teemarh’s collection :
Wallahi Hakane ni Banma yadda da qawa ba yanzu 😂😂😂
2026-08-09 11:34:01
7
🌹Mie🌷 :
wlhy hakane kokuma idan kunhadu kiji ana hirar da bakisani ba ana dariya
2026-08-09 08:19:33
5
noor scent $ luxuries :
Wlh bama nayi diga naga third party zai shigo nake kama kaina inja baya
2026-08-09 07:20:03
6
Empire by Aisha ✨ :
Wlh kuwa
2026-08-09 19:19:14
2
Halima2- :
gaskia
2026-08-09 12:36:34
2
Sa’adatou 🤍 :
Haryanzu dama ana kawaye ne 😁
2026-08-09 18:11:13
1
Kanwar Hanny💓 :
inaneman kawa me warin baki
2026-08-09 19:45:28
1
To see more videos from user @teeiiijulde, please go to the Tikwm
homepage.