@marke.herbal.medicine: 🛑 Amfanin Tazargade da kuma tasirinta a Jikin mu. Tazargade tanada tasiri sosai wajen gyara al'aurar mace musamman ma wajen kara matsi ga macen data haihu ko kuma gabanta ya bude sosai. Sannan tana taimakawa wajen kashe kwayoyin infection Wanda suke janyo abubuwa kamar haka: - Karancin ni'ima. - Rashin jindadin saduwa da maigida. - Bushewar gaba. - Jinzafi lokacin saduwa. - Fitar farin ruwa kamar kindirmo. - Kaikayi, da dai saurasu. Yanda Ake Amfani dashi Za a debi cikin babban cokali daya a zuba shi acikin tafasasshen ruwa kamar litre biyu daga bisani sai abarshi yadan huce kadan, sai ashiga ciki azauna kamar minti goma. Anaso a maimaita haka kullum sau daya natsawon sati daya insha Allahu za kiga abin mamaki. A turawa yan uwa domin suma su amfana. Malama Juwairiyya Bintu Outhman#CapCut

Marke.herbal.medicine
Marke.herbal.medicine
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 08 August 2026 21:05:18 GMT
9360
539
9
63

Music

Download

Comments

nuhu8737
nuhu :
dan Allah ya sunanta da hausarmu ni yar kebbi
2026-08-24 23:36:51
0
user210958301370
juwairiyya sani :
assalamu alaikum Dan Allah ya ake amfani shi
2026-08-16 22:13:16
0
fatima_aliyoo
fatimaaliyu :
masha Allah
2026-08-14 18:52:04
0
ashwal297
ayyisha humaira🧡💕 :
pls yaki anfani dashe
2026-08-11 19:29:31
0
zainabshehu62
Zainab Shehu :
Masha Allah
2026-08-09 10:39:03
0
aishasholy22
Aisha Ismail Aisha :
Allah yasakada alkaeri
2026-08-09 09:17:17
0
ahmaduzaifa1
ahmad uzaifa sulaiman :
👍👍👍
2026-08-08 21:23:03
1
ahmaduzaifa1
ahmad uzaifa sulaiman :
♥️♥️♥️
2026-08-08 21:08:56
1
user5110775179945
lkilima yola :
🥰🥰🥰
2026-08-13 05:46:56
0
To see more videos from user @marke.herbal.medicine, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About