Allah ya kashemu a masu biyar sunnar Annabi muhammad S🤲A🤲W🙏💖
2026-08-10 09:24:38
16
A☆SADE AMV 🇳🇬🇸🇦 :
sunnah gidan hujjah
2026-08-11 00:30:36
1
Abdull (ibn assalafy amv3) :
ma sha Allah sheikh Allah yayi tukueci da aljannatil firdausi da musilmi baki daya 🤲 Allah ka dauki rayiwar mu akan sunnar masoyimmu annabi Muhammad (saw) amin 🤲🤍🥰
2026-08-10 09:27:29
6
user86656615971473 :
Allah yajikan babana amen
2026-08-10 20:21:18
4
Musa Ibrahim Kangiwa 👑 :
👑:🤲 “Allahumma inni as’alukal-hudā, wat-tuqa, wal-‘afāfa, wal-ghinā.”
Ma’ana: Ya Allah, ina roƙonKa shiriya, taƙawa, tsare kai daga abin da bai dace ba, da wadatar zuciya.
Wannan na daga cikin kyawawan addu’o’in da Annabi ﷺ ya koyar, kuma ya kasance yana yawan yin irin wannan addu’a. Saboda haka mu ma mu yawaita yin ta, Allah Ya amsa mana. 🤲❤️...
2026-08-10 15:15:32
3
Aliyu Abdullahi Wangara :
na'am gaskiya ne malam
2026-08-09 12:44:19
7
ousmanali :
sunna sak
2026-08-10 10:17:25
4
sadeeq sunnah A,M,V :
alhamdulillah da mukagane sunnah
2026-08-09 12:25:11
8
Sunnah 001 :
Allah ya raba malam da zamiya
2026-08-10 09:57:15
2
💥✨Harissou💥 bin Ousmane✨🌻 :
ritaya dole
2026-08-09 21:10:03
2
baby :
dariya dole
2026-08-09 20:22:04
3
abubakarnuhu 190 :
Allah kara lafiya mlm
2026-08-10 12:56:06
1
🌍Yusuf Sadiq A M B🌎 :
ameen ya Allah
2026-08-09 14:36:41
3
Abubukar Excellency :
izala ikon allah
2026-08-09 17:31:31
0
Sunnah 001 :
Allah ya kiyaye malam
2026-08-10 09:56:59
1
Al-Mansoor Sunnah 227🇳🇪 :
gaskiyane wannan
2026-08-10 21:55:11
0
aminamuhammad354 :
allahyasamudace❤️❤️❤️❤️
2026-08-10 21:48:11
0
Zamzzz🇸🇦🇳🇬 :
Allah yasaka da Alkairi
2026-08-10 22:05:24
0
usaini Umarkabo :
Masha Allah sunnah sak bidi a sam
2026-08-10 22:59:28
0
Ameerah :
mlm namu
2026-08-10 22:00:02
0
TIRMIZI AHMAD :
wannan gaskiya ne
2026-08-10 22:12:18
0
To see more videos from user @hussaini.sunnah.amv, please go to the Tikwm
homepage.