@dan__ibraheem: #musin yayi dariya mai yawa@Yusuf Yunusa @SADEEQ ZERO🥰 @T Yareema 👑👑 @DÆÑ ÙMMÆH😎😎

Ïbšôň
Ïbšôň
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 09 August 2026 09:03:19 GMT
200534
18468
567
262

Music

Download

Comments

malamusmanmakwarari
sauma,i :
Da alamu qarshen tunubu ya zo a Nigeria 🤣🤣🤣
2026-08-10 05:44:37
200
faisalmusa161
faiserlee :
tunubu most go
2026-08-12 14:42:46
0
rabiuyunusa02
Rabi'u yunusa :
yau boss yayi dariya muyiwa annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam salati
2026-08-10 20:06:50
103
big.head3537
Mr Big Head :
Allahu Akbar 🤣🫶🫶🫶
2026-08-12 09:35:46
0
danantymutuwadole4
𝐃𝐀𝐍-𝐀𝐍𝐓𝐔𝐘04_💙❤ :
wllh nikadai cikin daki Ina kallon video Ina dariya hada tusa 😳😳😳 Yasin 😁
2026-08-10 07:17:06
53
ibrahimsaleh2212
Ibrahim pass Dwk 👏🤝 :
game is over
2026-08-10 22:33:57
0
kawuhassanjega
💫KAWU G.D.N JEGA 🦅🇳🇬☑️ :
Dariyar Muhsen Alamar Cewa Farin Ciki Zai Samemu Bana Insha Allahu 🤣
2026-08-10 11:19:26
33
ibrahim____747
Ibrahim747 :
alhamdulah allah yabashi lafiya
2026-08-09 13:17:24
37
surajurajuu
suraju raju :
wanda yasa yaron nan dariya shine gwarzo shekara 💪
2026-08-10 12:23:21
11
user49443166750587
kwayu :
Goma sha Allah nikwayu nace ana wannan yaro kyaw ta
2026-08-11 22:36:36
1
mustapha.musteey355
Mustapha Musteey :
yau aljani yayi daria toh inba aljani ba waye baya daria👌👌👌
2026-08-10 07:01:55
6
okachatougambomar
Okachatou :
jama'a barkamu yau yayi dariya balaï ya fara ragewa😂😅
2026-08-10 10:26:19
5
c.e.o.barber_001
C.E.O_BARBER_PROFESSIONAL :
🥰🥰🥰gaskiya wannan AI din yayi kyau Allah yasa yayi a gaske
2026-08-12 00:39:44
0
5156aardo
A.@rdo :
Gskiya a biya Wanda ya sashi dariyar nan😁
2026-08-10 06:31:38
13
abdullahimirwatu
Marwa Abdullahi :
da alama inaga karshen talauci na ne yazo
2026-08-11 11:57:05
2
umar_usman_dorayi
Umar usman :
yakamata abawa wannan award winning wllh kaduna yayi dry sosai fah
2026-08-11 07:17:17
1
babujiabubakar
Babuji :
alhamdulillahi Allah ya nuna mana annabi kamar yadda naga dariya yaronan
2026-08-10 06:09:17
8
abdoul.hakim.issa
Abu jafar :
Yaro se yara
2026-08-11 08:51:52
1
habiboullah7689
habiboullah 1 :
wanan yaro yayi kokari da yasashi dariya☺️
2026-08-10 05:22:29
5
musaibrahimkangiwa
Musa Ibrahim Kangiwa 👑 :
👑:🤲 “Allahumma inni as’alukal-hudā, wat-tuqa, wal-‘afāfa, wal-ghinā.” Ma’ana: Ya Allah, ina roƙonKa shiriya, taƙawa, tsare kai daga abin da bai dace ba, da wadatar zuciya. Wannan na daga cikin kyawawan addu’o’in da Annabi ﷺ ya koyar, kuma ya kasance yana yawan yin irin wannan addu’a. Saboda haka mu ma mu yawaita yin ta, Allah Ya amsa mana. 🤲❤️...
2026-08-10 09:45:45
6
shaabankhair
Sha,aban fgr :
Wlh Ai ne nine nahadashi 😆😅😂🤣
2026-08-11 20:17:51
2
sagirdxx270
Engr sagir Aliyu :
Alhamdulillah wallahi nayi murna
2026-08-10 07:32:22
3
mubarakharuna088
Mubarak-Haruna🎷🎷 :
wlh danaga yaran nan yau yana dariya sai da nashiga farin ciki
2026-08-10 15:49:47
0
user9781814051525
auwal badamuwa :
yarandayasachi dariya Nan. yakamata ayimichikauta
2026-08-09 12:34:39
2
sani.haruna13
Sani Haruna :
Dan Allah wayewa nan dayasashidariya
2026-08-10 07:12:18
2
To see more videos from user @dan__ibraheem, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About