@_wind4_:

_wind4_
_wind4_
Open In TikTok:
Region: ID
Sunday 09 August 2026 10:25:07 GMT
182
8
3
5

Music

Download

Comments

laylilaja
-Lyy_🎀 :
fyppp win
2026-08-09 10:46:32
2
tasya_77778
tasy🅰️_0956 :
fyp mbk win ❤️
2026-08-09 11:54:10
0
_wind4_
_wind4_ :
Ok
2026-08-09 13:06:06
0
To see more videos from user @_wind4_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

hajjaju yadda kika karɓi abin da ya faru da haƙuri, kika nisanci hayaniya, kika bar hukunci ga Allah, abin yabo ne sosai. Domin wani lokacin shiru shi ne mafi girman martani, haƙuri kuma shi ne mafi kyawun nasara. Allah Ya san abin da ya faru, Ya san abin da zuciyarki ta ji, Ya san hawaye da murmushin da kika ɓoye. Don haka ba sai kin yi wa kowa bayani ba; Allah Ya isa Ya bayyana gaskiya a lokacin da Ya ga dama. 🤲🏻 Ya Allah, Ka saka wa Cutie Tyha da mafi alherin sakayya saboda haƙurinta. Ka mayar mata da duk wani ciwo da farin ciki, duk wani rashin adalci da ɗaukaka, duk wani bakin ciki da kwanciyar hankali. 🤲🏻 Ya Allah, Ka kare zuciyarta daga ƙiyayya da ɗaukar fansa. Ka cika zuciyarta da natsuwa, haƙuri, yafiya da tawakkali. Kada Ka bari abin da wani ya yi mata ya zama dalilin rasa kyakkyawar zuciyarta. Ya Allah, idan an zalunce ta, Ka zama Mata Mai isarwa. Idan an cuce ta, Ka warkar da zuciyarta. Idan an tauye mata wani abu, Ka maye mata gurbinsa da wanda ya fi shi.  Ya Allah, Ka ɗaukaka darajarta ba tare da ta nemi ɗaukakar kanta ba. Ka buɗe mata ƙofofin alheri daga inda ba ta zata. Ka sanya albarka a rayuwarta, aikinta da duk abin da ta sanya hannunta a ciki. Kuma Aunty cutie ki tuna: Ba duk abin da muka bari Allah zai bar shi ba. Wani abu muna barinsa ne ga Allah, sai Ya mayar mana da shi cikin sakayya mafi kyau fiye da abin da muka rasa. Allah Ya kasance tare da ke a kowane lokaci. 🤍 Allah Ya isar miki, Ya kare ki, Ya ƙarfafa ki, Ya faranta miki zuciya, Ya kuma nuna miki kyakkyawan sakamakon haƙurin da kika yi Allah yabaki abunda kikeso Allah yayiwa rayuwarki albarka yasa kifi haka yabaki miji Nagari 🤲 @cutie tyha bayt

About