@falinualjyo:

ZAHRA BUHARI
ZAHRA BUHARI
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 09 August 2026 11:41:47 GMT
50555
9332
460
105

Music

Download

Comments

musah1023
Musah :
May Allah have mercy upon his soul🙏🙏
2026-10-04 22:29:17
0
mohamednoura97992256
mohamed97992256noura :
[Red heart]zara[Red heart] Buhari inamikisorry[Red heart]
2026-10-06 12:16:26
0
jameeldanjata6
DANJATA1 :
Nidai Yacuce Allah yasa Kamin
2026-10-05 12:31:26
0
usmanbabayo390
Usman Babayo :
Aunty na Sorry such is life
2026-10-06 16:44:09
0
alhhudsgg1
Alh hud sgg :
uhmmmm
2026-10-05 22:50:38
0
user430561504334
ibrahim @ :
Allah yajiqansa [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy] Allah yamasarahama
2026-10-04 22:19:48
0
umarmuhahammaddan
Umar muhahammad Dangude :
Nikam wllh bazan taba yafe mashiba saboda lokacin cashless yayi sanadiyyar rushewar rayuwata duk kudinda na mallaka seda nayi asararsu gashi lokacin Ina student a UDUTH Ina karatun medicine & surgery banida me taimakamin haka nayi asarar duk dukiyata Allah ya Isa baxanbata yafemashi ba wllh
2026-10-04 11:32:51
2
official.beeyaro
Muhammad Umar :
Ubangiji yamasa rahama has a good intention about nig
2026-09-24 13:56:12
1
auwalabubakar9839
Auwal solar :
Allah sarki sanadiyarsa namallaki gidan kaina tahanyar n power . يارب اجعل جنة الفردوس معواه😭
2026-09-23 21:38:30
4
abdulrahman.murta47
Abdulrahman murtala :
Allah Ya sa Aljannah Agareshi da Dukkani allummah Musulumai Gabaki Dayarmu 🤲🤲🤲
2026-10-04 13:51:34
1
ahmedmohjalo_1821
M.A.Jalo1821 :
Allah ya gafarta masa da rahama ya kyautata makwanci.
2026-10-01 08:50:30
1
hamisuibrahim9102
Hamisu Ibrahim :
Allah ya jaddada rahama agareshi
2026-10-02 05:24:08
1
abk2883
ABK :
Allah ya masa rahama yasa Kuma yancikin rahaman Allah
2026-09-24 11:22:18
1
adamurabiupanda
[email protected] :
allah yay masa rahama albarka fiyyayyen halitta Muhammadun rasurillahi s a w
2026-09-30 08:46:22
1
ganaalhu1
Gana :
Allah yajikansa da rahama Allah yagafarta masa ameen summa Ameen
2026-09-23 16:51:40
1
a.mai.kano
Abdul mai kano💥💥 :
Ni amatsayina na dan nigeria in inada hakki akan mahaifinki tsohon shugaban kasarmu wato general muhammad buhari wannan maganar daga zuciyata take to nayafemasa daga nan duniya haryazuwa muhadu lahira gaban allah s.w.a ngd🙏🙏
2026-09-30 06:36:17
1
meshay10
maishayi tofa mjb :
nikuma yadauremin malamina
2026-09-24 06:07:24
1
user3361874112988
Usama Ibrahim :
ALLAH UBANGIJI yajikan ka da RAHAMAH Baba Buhari sai munzo.
2026-09-27 06:12:38
1
dandagosoler
Dandago Soler :
eAllah Ya jikanshi Yasa aljannar Firdausi ce mokomarsa Amin summa Amin.
2026-09-24 00:27:54
1
adofagge792
Ado fagge :
Allah Ya jikanshi Yasa aljannar Firdausi ce mokomarsa Amin summa Amin.
2026-09-23 11:42:02
1
abdulmalikumarash
umar Ashuku Malik :
Allah ya mai rahama
2026-10-04 09:41:22
1
user9200600874218
bilyaminu Bena :
asslamu bilyaminubena
2026-10-04 22:57:03
1
eclair0010
mahammed borno kasuwanshnu :
Allah sarki duinyi Allah yabash aljina 💌
2026-10-05 13:42:27
1
user9132266235129
wakaboy :
Allah jikan baba
2026-10-06 17:29:02
0
marsaabubakar
Marsa Abubakaryusuf@gmail :
Allah sarki Baba Nidia nayafe masa Allah ya yafe mana gaba daya
2026-10-06 15:38:48
0
To see more videos from user @falinualjyo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About