Muna cikin zama jiya kawai sai ga kakana kwastam da mata wallahi 😂😂😂😂
2026-08-09 21:59:18
218
ays228 :
gwara suyi Auren da suke suna lalata a waje.... Allah sanya Alhairi. Allah basu yanda zasu iya
2026-08-09 15:58:14
48
🎀Autar Mamah🎀 :
to Yan uwana bishiyoyi inmun gama kalla kuxo mukoma Daji 🤣😂
2026-08-09 23:48:01
22
SHUKRAH💫💫 :
Asa list dani next year🤭😏
2026-08-09 19:42:13
1
Original💀☠️✔️ :
good morning
2026-08-09 19:31:17
1
RabiFIT :
wai dan Allah da gaske su ma wadannan har da su?😳
2026-08-10 10:07:40
11
mrsbello002 :
Na kama ma kakata na tsakiyan nan 😂😂
2026-08-09 20:55:37
14
abdullahi bin Isah Sunna ✅🤍☝️ :
rayuwa da mutuwa duk nahannu allah
2026-08-10 14:00:18
2
y gaujes :
@ISMA’EEL🕋✅:Muna cikin zama jiya kawai sai ga kakana kwastam da mata wallahi 😂😂😂😂
2026-08-10 13:03:58
6
beely beauty67 :
nace say hey🖐️😂😂😂
2026-08-10 11:33:31
0
🫧H A na Beraker227🇳🇪🫧 :
sai An biyani datatah
2026-08-10 10:34:35
1
Mar'atussaliha💦 :
Don Allah ku daena Irin wannan, Suma Mutane ne Kuma Suna Buqatan Aure, kamar yadda suka Tsufa haka wasu daga chikin mu Zasu Tsufa, Allah yasa Muyi Qarshe Mai kyau👏
2026-08-10 08:10:05
6
**@ABDULLAHI RABI'U📌👑🌟💯🗯️ :
Ya Allah kachiyar da kakata nima ayimata wannan auren gatan 😂
2026-08-10 09:03:38
2
@Dan Samary :
Ni nakasa magana ma wlh😂😂😂
2026-08-10 10:27:29
1
Hamza ☂️abdulkadir ✨🌂 :
marayunma irin masu yawo a titi Allah yasa mudace
2026-08-09 22:46:14
9
Rabiu usman :
wlh abba kabir yusif bekokariba
2026-08-10 15:19:12
1
Meatamfa :
Astagfirullah 😂🤣🤣🤣🤣🤣
2026-08-09 23:15:02
1
khadeey m'gs kitchen🧑🍳🍽️ :
wanda yayi dariya yamin like 😅🤣😂😂
2026-08-10 13:23:05
4
EEJewels_by madeenah :
Darajar ace mutum yarasu yna d aure ake dubawa 😁
2026-08-10 13:39:32
1
Zainab Hassan :
innah lilahina shiga uku anma ma ganin karfi maxah xa abasu koh
2026-08-10 10:15:28
3
To see more videos from user @musa.alhassan1, please go to the Tikwm
homepage.