Wannan ae kamar dani ake ma wlhi😂 amma Allah sa na rage sbd wani urge nkji na kirashi idan ban kira ba ma banajin dadi 😩
2026-08-10 20:39:22
1
💞Oum Irfan collections 💞 :
wlh ko zai kwana ya wuni a waje bana kira, Amma lokacin chefane nayi zan kira bayan wannan kam Allah yasa yakai karfe darin dare be dame ni ba
2026-08-10 13:24:12
20
kiddies couture & more :
periooooddddd👌
2026-08-09 15:33:01
1
Oumzahra best kayan mata :
🤣😂 nifa Banda number din Mijin ma
2026-08-09 21:01:41
12
اُمُّ حُفَّاظ(اِن شَاءَ االله) :
Nifa idan mijina bayanan bana nemanshi a waya KO inyi chatting dinshi.Shi yake nemana.Duk randa wani important abu ya tashi na nemeshi toh da rawan jiki yake replying Ko ya kirani back
2026-08-09 15:08:34
51
queen zee👸🏻👸🏻 :
nikuma wlh yanzu natsani mijina
2026-08-10 01:10:28
5
Sa adatouh Alhazawa :
Ni na Dade da blocked dinsa kusan 4 months kenan Banda time nasa😂
2026-08-10 11:13:18
7
falmata Ali Mohamed :
wlh haka nake nima sai nace zandaina Amma nakasa
2026-08-09 16:20:08
16
firdausi 2029 :
Auntie zeee mu yan wives connect muna alfahari dake wlh Allah ya miki sakayya da gidan Aljannah
2026-08-10 10:58:26
9
Hafsat salihu :
Allah ya mana tsabin alkhiri 🙏🙏
2026-08-10 14:34:42
1
Amina gambo ali :
wlhi abunda nake famadashi kenan😭
2026-08-09 15:48:13
11
Khulsum Mustapha :
masha Allah... wlh aunty xee ina jin dadi maganar ki.... kuma alhamdulillah muna samun sauki
2026-08-09 15:28:39
7
H💕 :
wlh ita pah rayuwa idan ka dauke ta da sauki haka take zuwa mana😂 Ms Allah
2026-08-09 16:51:27
8
Mrs musty💋🫀❤️ :
ni ai inayawan koge numbersa kuma innadawo daidai se inyi seven😁
2026-08-10 03:54:04
1
Safnah hayaty :
Nikuma shekaranjiya nagoge nasamai sunanshi bayanka yau namayar pet name
2026-08-09 23:30:03
2
zainab xee :
wlh Ni balain son mijina da kishinsa nakeyi amma ba yadda na iya dole na hakura da kishin don inason muzauna lpy
2026-08-10 15:36:18
1
Nana :
Gaskiyane nagode dawannan shawarma kamar danikike wlh ama dagayau zanrage
2026-08-09 18:48:41
7
Summy’s Collection :
Wlh burina inje madina 🥺🥺
2026-08-10 08:59:19
2
Shamsu Smad :
Allah yasa sako yaje
2026-08-09 22:39:56
2
mom nasreen :
Wlh muna tare da mijina wai dani Kike 😁😁😁😁
2026-08-09 17:19:35
1
To see more videos from user @zainababdullahizarewa, please go to the Tikwm
homepage.