Ni har so nike inji anyi noking ko kasala nike da Bako yaxo nike wartsakewa 😂
2026-08-10 08:54:50
62
Hajia Karama🥰🇳🇬🇩🇿 :
Wllh kazo bansan da zuwanka ba bazan bude ba 😂💔
2026-08-09 17:41:54
63
chubbyzarah💦 :
kuna bani mamaki wallahi tallahi toh mainene dan mutum yazo gurin ka saboda Allah shiyasa wasu Allah baya basu arziki mitsw 😏
2026-08-10 08:14:59
16
Rumana :
Ni wlh damuwata wani lokacin bakayi girki dasu ba kokuma azo cefanenki ya qare kirasa yazakiyi da mutum😏
2026-08-10 09:14:22
13
HAREESH SKINCARE🧴💯 :
Ae ni bana budewa😂danaji bugu nakesaka waya a DND
2026-08-10 13:14:38
12
Xahrarrh :
ai inma da rana tsakiyane duk sanda bako yazo wlh abin maraba ne,ni bnga laifin hkn ba,zumunci de Allah yace ayisa Kuma lada ake samu
2026-08-17 01:48:51
3
Mrs sadauki❤️🦋🤲 :
Wlh duk yanda nake da kae Baxan bude ba Nima hutawa nake son yi lokacin ban son magana 😂😂😂
2026-08-09 21:00:31
11
Usaina Ukasha :
Ai ni Shiyasa ba shegiyar ma data Isa ta ganni a gdan ta sede ace bani da zumuncin wlh dan iskan ci kayi kudin motar ka kazo a biyo ka da wulakanci kma de ance wanda yayi Imani da Allah da ranar lahira ya girmama bakon sa
2026-08-10 13:10:24
9
amatullahi :
inaji ban budewa sedae mutum ya koma
2026-08-09 22:51:18
10
Z S gulma :
🤔🤔🤔🤔 Allah ka raba mu d zuwa gdan irin wadannan mu tane
2026-08-10 15:09:50
9
Sitr by Fatima❤️ :
Mutune rahma ne malama🤣
2026-08-10 12:13:04
6
His wifey :
Ai kuwa bana budewa wlh shiyasa gida na kullum a kulle wallahi na tsani hauka
2026-08-10 10:34:43
12
Triple K Collection :
More especially ma a weekend🤔
2026-08-10 07:20:54
7
SMK🩵🩷🩶 :
musamman ma Sai Kayi abincinka azo asaka wani girkin abin na bani haushi😩
2026-08-09 22:37:27
8
🫅 :
Wlh ni Ina mamakin mutane saikiji wata taje gidan wata tun safe sai yamma , wai anje fira,
2026-08-10 12:57:40
5
Mrs JB stitches :
ni kuma masu zuwa sassafe ne bana so gsky 🥺
2026-08-10 09:49:06
5
salmerh glam 001 :
Ni Wllh a fuska ma saina canja maka😂😂😂
2026-08-09 16:09:51
6
Ehshart turai🦋🌹 :
Bana budewa ai😁
2026-08-10 17:14:17
0
ummuAdnan :
kuma Dan Allah ya za ayi kasan mutum yana zuwa kaqara hannu a girki? babu dadi wlh zuwa gatsau dinnan wataran bakayi girki bama bakada yara gana dan gandanka kayi kwadayinka ka kwanta saikaji bugu kawae qarfe dayan rana fa
2026-08-09 22:30:08
6
mahaman achirou Abdoul aziz :
sa aki guda ba adangimu kikiba da wlh har abada nadaina zuwa gidanku
2026-08-10 18:05:30
3
Mimi💜Army💜 :
wata makociyarmu (gidan babana) ina amarya tazo na dafa mata jollof da hanta se cewa tayi batacin hanta nace ki tsince anyi haka ba dadewa ta sake zuwa kuma bata fadamin da kannanta da yaransu wlh sun kai su 15 ga kayan 🥭 mangoro bako bako wlh naki bude kofa sunkai 30min suna bugawa 🤣🤣
2026-08-10 12:29:09
4
@basfat1234 :
Ni yanzu hakama Yan Mata biyu ne sukazomin kuma wlh Babu sanarwa yàu kwanansu biyu kuma banma san kwana nawa zasuyiba
2026-08-14 12:17:23
0
maman Safna💔😍collection 👗👠 :
Wallahy bana budewa .. Nifah duk wanda baigayamin xaixoba aaa saidai yayi wahala kuwa dabana budewa
2026-08-10 13:12:54
4
💞Ayeshat 💞 :
wallahi kokarfe nawa ina baraba da bako wallahi mutun rahama ne duk sanda zanyi baki farin cikina ma nadaban ne
2026-08-10 22:47:30
2
Mamee :
wallahi kamar zanyi kuka jiya😂😂😂😂😂 kai
2026-08-10 21:38:28
2
To see more videos from user @fatish.ng, please go to the Tikwm
homepage.