@madameai02: sirri na part 13 mutanen arziki kumin afuwa nayi muku alqawarin gobe zan dora kuma Mai tsayi insha Allah Nagode Madame AI taku ❤️🙏🏽😊

madameai02
madameai02
Open In TikTok:
Region: NE
Sunday 09 August 2026 15:49:28 GMT
274353
45636
971
960

Music

Download

Comments

zainab.abdullahi1639
zainab Abdullahi :
woyya mijin na 😁🥹🥹🥹
2026-08-09 17:05:24
29
zarau.bukar.muham
@Zahrat🦋🙌 :
Wayyo Allah dadi 😂ya rabb miji nagari me kaunarmu da gaskiya wanda ya iya soyayya mafi alkhairii Allah yabamu🥹🤲
2026-08-09 17:13:53
53
user9194682730511
UmmuHaleem :
Yan uwa ya mukaji da murmushi bakina kamar ze yage 😁😁
2026-08-09 16:15:59
152
user1720005900292
Zahra,✨💕💞 :
Allah yaqara basira
2026-08-09 16:49:34
1
user4157123217041
user4157123217041 :
please next
2026-08-09 17:01:37
1
nanawaxeery6
🦋khadeejatouh CSA creation🦋 :
wai duba nake in kalli next😂 zumudi phone store😅
2026-08-09 21:17:37
6
miemiekamshi2607
Maryam sheriff :
Dan Allah ki ringa sa mana Kullum har nagaji da jira
2026-08-09 18:03:53
34
ummuturab
Ummulbanin 🥰 :
Jama’a ya mukaji da murmushi😁
2026-08-09 18:18:20
18
princess.khaeesar
Princess Khaeesar :
Allah sarki soyayya dadi Allah kabamu masu sanmu na gaskiya😢
2026-08-09 16:51:55
33
usmanjournalist8
🌺💥Usmanjournalist💥🌺 :
Allah kawadata mu da arziqi murayu chikin aminchi fiye da haka Amma antashi kaina wllhi🥰🥰🥰
2026-08-09 17:12:42
15
souphiyerh
souphiyer :
Wlh na kamu dasan bawan Allah nan🥺😭
2026-08-09 16:01:21
16
ladyslim92
Ladyslim :
next part please 💖💖
2026-08-09 16:43:19
1
hafsadahiru25
Queen ummei :
good job
2026-08-09 17:02:30
1
user8404080220232
Fati ❤️‍🩹🤍 rhm :
wallahi na kamu dason wannan mutum sosai😭
2026-08-09 16:26:02
6
fatimaibrahim1317
zee pretty ♥️ ♥️♥️ :
please next
2026-08-09 17:15:33
1
aishayyunusa22
AEESHA LUXE! 🛍️ :
Wanda yake yi yana duba gudunsa yamin like😂 Amma ya abincin fa
2026-08-09 19:12:48
12
nuaymarh.msk
🦋🩵Nu’aymarh Msk🩵🦋 :
Nifa tunda nake bin lbrn Ai wlh babu Wanda naka kalla naji nishadi irin Wannan 🥰 Allah yaqaro basira
2026-08-09 16:11:45
8
sumayyahgarba
sumygee :
naduba page din madam yafi sau dari😫😫sai yanxun nagani allah ya kara basira
2026-08-09 17:19:27
5
zarau14
zahairat :
🤣ikon Allah kuna bani nishadi wlh to dukan mu Allah yabamu maxaje nagari Ameen yah hayyu yah qayyum insha Allahu
2026-08-09 16:13:55
5
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏
2026-08-09 16:38:59
9
halimatussaadiya0
HALIMATUSSAADIYA :
mashaallah ubangiji Allah yakara basira da daukaka Muna jindadin shi
2026-08-09 15:57:39
9
khady7568
khady :
sister dan Allah ki dinga sa mn akai kai 😊😊😍
2026-08-09 16:11:04
19
pheena02
pheena🥰 :
Nakalla yafi sau biyar 😂😂😂
2026-08-09 19:34:55
6
umeeme67295664
Umeeme buba :
Wai Bai yuwa ne a rinka sa mana uku uku?
2026-08-09 17:08:05
5
hanifatsaidusarki2
Neeseert✨✨ :
ohh nii.bakina yakiii rufuwa 🤣🤣🤣 Allah ykra basira 😊☺️
2026-08-09 16:53:19
3
To see more videos from user @madameai02, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About