Wai da gaske ne an tabayin wani mutumi waishi yahaya masussuka dan Allah idan akwai Wanda ya sanshi ya fadamin shafin da number acikin al qur ani ?
2026-11-04 20:09:14
1
MK Sanka :
Salam, dan Allah. ya zan samu karatun malam Wanda Akai masa tambaya 100 ya bada amsar su. da Kuma hadisai guda goma daya kawo yace su fadi wace ayar yake fassarawa. Amma audio
2026-11-07 11:37:32
0
isma'il Adamu msh :
duk a cikin shekara daya yasai motocin Nan to miye Sana'ar sa a gaya man
2026-09-27 19:41:43
3
pasinalgoldingboy69 :
allah kai rahma kabarin ya malam
2026-11-03 16:37:29
1
Abdou salam :
GASUDAI LABKA LABKA ANMA GIRMA YARIGA HANKALI
2026-10-04 17:09:34
1
Prince-jeebreen🟢 :
ga Qur'ani ingantacce ga arzikin Masha Allah
2026-09-29 19:13:31
16
Baffa :
😂😂😂 Wlh ko kyau video din baiyi ba
2026-09-19 16:42:16
1
KABEER YUNUSA🌹 :
munga mota Allah ya kara nauyin kasa
2026-11-06 13:34:39
2
Babalechampion Aliyu :
Allah yataimaki malam masussuka
2026-09-17 09:34:31
4
salisumuazu48 :
Mun karɓi Addinin Musulunci kuma mun koya daga Annabi Muhammad صلي الله عليه وسلم.
2026-08-10 06:23:10
14
Isyaku Ibrahim gombe :
Allah ya Kara lafiya 🙏 🙏
2026-08-09 20:17:50
5
Khalil ug :
Sai gani Sai hange😂😂😂
2026-09-16 19:59:31
4
anty sameera :
masha Allah ❤️
2026-08-10 05:11:25
7
JABIR SHUGABA :
qur ani shine littafin allah
2026-09-17 19:51:34
4
Mr.khaleel :
Dan Allah kada ku bari ganduje yaga wannan video..🤣🤣🤣🤣
2026-08-09 22:24:46
4
Abdulshakur :
wlh sai dai kumutu
2026-08-09 21:14:17
3
g boy s. b. a :
taka lfy mlm yahaiya Ibrahim masussuka
2026-08-26 10:11:06
0
Saadu Salihu :
mashaallah malam yahaya masussuka ikwan Allah
2026-08-09 19:43:38
4
SHAMSU SAAD :
gaskiya akwai dattin kwakwalwa a wanna fahimtar taka
2026-11-02 19:32:00
0
Nasiru Ahmad :
yardar Allah kenan
2026-08-31 19:31:59
2
m Sani C.money :
masusuka ikon Allah Quran hujja
2026-10-08 17:14:13
2
𝐌𝐮𝐬𝐭𝐢𝐞 𝐀𝐝𝐚𝐦 :
Oga ya dawo ne 😂💔
2026-11-04 20:05:21
1
To see more videos from user @masussuka.media, please go to the Tikwm
homepage.