@tasiu_sd_mazari_tachson: MALAM HARUNA BASHIR WANDA AKA KASHEWA MATA DA YAYA A JAEAN YAZAMA ANGO A CIKIN AUREN GATA NA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF. A yau Gwamatin Kano karkashin Alh. Abba Kabir Yusuf ta yi bikin walimar Auren Gata na mutun Dubu da hukumar Hisba ta shirya tare da basu tallafi mai girma don bunkasa sunna, Malam Haruna wanda akaiwa kisan kare dangi na iyalai ya kasance daya daga cikin angwayen wanda ya ja hankalin al'umma. ya nuna godiyar shi ga Gwamantin Kano bisa hidima data ringa yi masa har kawowa yanzu inda yace hakika badan Gwamna Abba ya shiga lamarinshi ba da baisan inda yake ba a yanzu, yakuma godewa al'umma dasuka tausaya masa tare da bashi gudunmowa iri daban daban.#tasiusdmazari @RR_PRODUCTION