@danmaliki.feeder: ALHAMDULILLAH MASHA ALLAH FULL TIME *Danmaliki feeder fc Kano 1*_Isma''il walid (kadara)⚽__*Malam sola👟*_ VS *young stars S/gandu 0*_Muna yima Allah godiya MUN kammala buga wasan rukuni amatsayin na daya da maki 8 (1st play 8point) Wanda hakan ya bamu damar tsallakawa matakin QUATER FINAL direct ba tare da sai munyi playoff ba Alhamdulillah ubangiji Allah ya qara bamu nasara a sauran wasannin mu Ameen_