@aliyunata: Qamaraddeen Godiya 🙏🏼😍 ruwan da duk ya dake ka shine ruwa Allah ya şaka maka da alkhairi Allah ya jikan mahaifa @Real_Shehu_Mp @MS Raddah @zinariyararewa1 @ahmadsanidogo5 @SIR_BOUKAR_

Aliyu Nata
Aliyu Nata
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 09 August 2026 20:59:52 GMT
259116
34055
633
607

Music

Download

Comments

blaq_wazeery
𝐅𝐀𝐇𝐄𝐄𝐃 💯 :
Waqa tayii!! ❤️❤️❤️
2026-08-09 22:43:22
10
halima.hassan692
Halima Hassan :
Dan Allah Dan Allah Dan Allah aliyu nata inason nayi magana dakai ban San yazanyiba waqa mukeso amana yataimaka yabani layinsa
2026-08-09 22:16:24
28
officialmson64
m.son gee🔥🔥 :
i like ur song wllh🥰
2026-08-10 13:46:37
2
feedynindabawa
feedyn_ Indabawa 🍏♥️ :
Wayyo ALLAH dadi 😭♥️ubangiji yakara tsareka daga dukkanin abin ki da sharrin masu sharri ko mutum ko aljan 🤲
2026-08-10 01:45:12
16
yaseerbeenibraheem
yaseerbeenibraheem :
Masha Allah Alhaji Aliyu inso nayi magana dakai pls inaso kayimana waka In Sha Allahu.
2026-08-11 07:12:06
5
halixavi
halixavi :
allah mailokaci aliyu godema Allah dayabaka lokaci wlh inason wakarka rabbana yakaram daukaka🥰🥰🥰
2026-08-10 05:48:53
5
nazeefiharuna833
Nazeefhi Haroon ZMK :
Ali Nata Allah Yakara basiri Allah yakawo mana Zaman lafiya Mai dorewa A katsina dama Nigeria Baki daya Yau zaka wake mun Mai Suna saudat
2026-08-10 09:01:34
8
freshnahboy1
freshnahboy :
Tofa ta sauka waka tafita wllh tayi Dadi allah yakara basira
2026-08-09 21:13:42
8
hajjo252
hajjo :
Aliyu Nata best singer in the world baraallah 🥰
2026-08-10 12:28:31
6
alhajioo1faskarii
Alhaji oo1 faskarii 👑🎶🎶 :
duk wandah yayar day aliyu natah nada bauwa yamin likes please
2026-08-09 21:25:51
14
idrismuhammad335i
ÏDRIS_SADAUKI_RARA_JIBIA 🇳🇬 :
First Coment Abokina 🔥
2026-08-09 21:11:41
7
yusufsaniumar
Yusufsaniumar :
a nitse kake haka wakar ka a nutse take , sai daɗi. Allah ya kara fasaha
2026-08-10 07:44:26
6
ahmadeeybdw
Ahmadeey :
Aliyu Nata waka tayi dadi, gobe ma a kara 🥰🥰
2026-08-10 01:36:11
5
hajiya_ayshat
Hajia Aysha Abocy :
Masha Allah
2026-08-10 07:36:46
7
dahiru.muhammad.m2
Dahiru Muhammad Mainasibi :
natan waqa I love you wlh
2026-08-13 00:25:04
2
c.e.oyaycompany
CEO YAY GLOBAL :
Sarkin wakarmu 🥰
2026-08-09 21:52:37
5
sir_boukar_shoot
Sir_boukar_mai waka_ :
Wannan ikon Allah ne sir 🥰👏
2026-08-09 21:51:15
7
abk.totti001
TOTTI :
☺️☺️Aliyu nu ne waƙa
2026-08-11 16:03:06
2
asjdj95
ASJ DJ🎹🎸🎧🥁 :
masha allah tabarikar'rahamane 🤲
2026-08-09 21:11:56
5
hassanzubairuabda1
HASSAN ZUBAIRU :
masha Allah Allah ya Kara daukaka yasa Afi hakan
2026-08-12 08:50:52
2
sensible_jnr
Sensible_Jnr :
Dan Allah ya sunan wannan wakar please 🙏
2026-09-07 12:45:03
1
teacher1329
Malam Abbah :
Khairan in sha Allah 🤲🙏
2026-08-10 19:47:51
4
mohamed..m..b
Mohamed .M .B.🇳🇪 :
Nifa Aliyu ko zagi kayi na tabbatar Sai ya burge ni 🥰🥰🥰👍👍👍
2026-08-11 00:04:53
2
ceodanajiya37
MANAGER.👑🎲🎮 :
Wallahi Sai Sun Jiraaa!❤️💯☺️
2026-08-13 23:09:48
2
agimbiyahneee1
GHALI-A-GIMBIYA-MAI-WAQAH :
Masha Allah Mln Aliyu
2026-08-10 14:03:57
2
To see more videos from user @aliyunata, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About