@bs..yahaya.masussu: Aunaka aunaka new song

Bs. yahaya masussuka
Bs. yahaya masussuka
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 09 August 2026 21:20:53 GMT
75486
9592
543
1028

Music

Download

Comments

oumarou.hamani
oumarou Hamani :
don Allah kubani number alaranma
2026-08-10 16:55:36
0
janaidu03
junaidullah kt 1t :
Wanda ya yadda masussuka mutumin kirki ne yai min like jama'a.
2026-08-10 09:57:15
92
hassanayusif42
Hassana Yusif :
yanzu Dan Allah duk boyewar damuke saida aka samu wani Dan albarka yaturawa baba masussuka jamaa yazaku toshe hanayar samun na abinci 😭😭😭
2026-08-10 04:13:59
84
zaki_dan_yaya
ZAKI DAN YAYA :
Dan Allah wa ya Tura maka
2026-08-09 22:42:55
75
user7128136081439
shafiu abdullahi :
alaramma mene fangari?
2026-08-10 09:30:11
1
user7354436199845
sariu :
hhhh😅😅😅 Kai JAMA a
2026-08-10 06:23:38
0
sufisarkindinki
Usman Muhammad Sufi :
Ranar da na fara gani, sai da na roki Allah, kar masussuka ya gani.
2026-08-09 22:02:44
47
muhammad.ydm
AFRICA TV :
wai dan Allah Ina kuka samo mana Sheikh Yahaya masussuka 🥰🥰🥰
2026-08-10 07:28:12
51
ibrahimlawal3020
Dr. me Nasara002 :
An Sami Wani me kwarmato ya turawa masussuka wannan waqar
2026-08-09 21:33:18
51
ibraheem.daheeru.wgn
💫𝑬𝑹𝑶𝑺𝑰𝑶𝑵💫 :
Gaskiyar Magana Malan Yahaya Masussuka Xuwankah Alkairi 🤲 I Swear 😍
2026-08-09 22:10:07
25
garbamaidawa
Garba Maidawa :
Innalillahi wlh malam yaga video nan
2026-08-09 23:15:10
37
likorotv
likorotv :
hhhhhhhhhhh
2026-08-10 09:25:05
0
na_shehu_ne
BABAN MUHAMMED :
ritaya is loading 😂😂
2026-08-10 09:04:17
3
mansur....mairiga4
adammansur :
Hhhhhhhhh Hhhhhhhhhhhhhhh
2026-08-10 08:01:35
0
ibrahimmuhammad688
Ibrahim Muhammad Diri :
Masussuka ubangiji Allah yaqarama rayuwarka albarka
2026-08-10 09:55:08
6
tazilizzu1
abba kabir :
massuka duniya ne
2026-08-10 09:59:44
5
barde2169
ALH KABIRU TUKUR BALMA :
sai danace kar abari masussuka yaji wlh kash
2026-08-09 21:55:45
15
samiraabubakar77
anty sameera :
masusuka ikon Allah 🤣🤣🤣
2026-08-10 04:41:23
13
daudabluetooth
Dauda Bluetooth 🎼🎤🎧🎹🎸🎷📯 :
tijjani miko yayi wata waka mai dadi🤣😂
2026-08-10 08:11:19
6
aumar206
 Aumar   :
Wanda yayi dariya ya min like 👍
2026-08-10 07:11:05
7
hassanmuha44
حسن محمد 🇳🇬🇮🇶 :
Abba kabir Yusuf Abba gida gida Arba ba'adi Arba 4+4 😂😂
2026-08-09 23:38:28
10
binusman321
Bin usman💪 :
Ai ga irinta Nan yagani wlh
2026-08-10 06:14:01
9
muhd.ibrahim27
muhd ghali salisu122 :
SUBHANALLAH AI KA SHIGA UKU TUNDA MASUSSUKA YA GANI SAHIBUL MANGARA
2026-08-09 22:22:14
16
zackss3310
Prince~zackss :
Tuntuni nake jiran amsar wannan 😳😳😳
2026-08-10 05:20:19
7
7secret1
7secret :
Wlh Dan Naiman Kudi Yayi. Tunda Har STUDIO Ya Shiga😂
2026-08-10 08:29:16
6
To see more videos from user @bs..yahaya.masussu, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About