@sunusi_sunusi_musa: Wakilin mai Girma Shugaban Kasar Nigeria Bola Ahmad Tinubu da Wakilin mai Girma Zababben Gwamnan Jahar Kano Eng. Alh Abba Kabir Yusif. Inda Suka Halacci Taro a Fadar mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero. Ran Sarki ya Dade👑✊🏾