@jalal_media: # kasuwan maiduguri sai addu,a ya Allah kabudama kasuwa mai albarka #

jalal_media
jalal_media
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 09 August 2026 22:34:39 GMT
121393
14416
566
125

Music

Download

Comments

umarsfulani03
Dan sarki entertainment :
Ya Allah, Ubangijinmu Mai Rahama, Ina roƙonKa Ka yaye wa wannan baiwar Allah duk wata damuwa da take cikin zuciyarta. 🤲🏽 Ya Allah, Ka sauƙaƙa mata abin da ya yi mata nauyi, Ka warware mata matsalolinta, Ka ba ta haƙuri da ƙarfin zuciya. Ka buɗe mata ƙofofin alheri daga inda ba ta zato. Ya Allah, Ka mayar mata da duk wani baƙin ciki farin ciki, duk wata wahala sauƙi, duk wata ƙunci yalwa, duk wata tsoro aminci. Ka sa zuciyarta ta samu nutsuwa, Ka cika ta da bege da tawakkali gareKa. Ka ba ta abin da take fata idan alheri ne a gare ta, kuma Ka nisantar da ita daga duk abin da zai cutar da ita. Ya Allah, kada Ka bar ta da damuwarta ita kaɗai. Ka kasance tare da ita, Ka taimake ta, Ka shiryar da ita, Ka kiyaye ta. Amin Ya Rabbal Alamin. 🤲🏽❤️
2026-08-10 10:38:13
185
user1571080379686
Queen~faltex :
ameeeen ya rabbi
2026-08-10 18:32:03
1
bahoorbyzarah
bahoorbyzarah :
Ameen ya rabbi
2026-08-10 10:22:59
1
sai_salati
💫Sai-Salati💫 :
wllh aure takeso allah yabata miji nagari
2026-08-10 15:06:39
34
aishatumukhtar2
Ayeeshatu mukhtar :
Ameen yh Rabbi
2026-08-10 16:54:16
1
a_amutunchi
A_a_mutunchi :
Ya Allah kaikasan wahalar da iyayen mu suka sha akan ya Allah idan kayi mana arziki Allah yabamu ikon faran tamusu 🥹😫😭🤲
2026-08-10 20:43:28
7
abmaleshiya0
@abmaleshiya :
Ameen summah Ammen
2026-08-10 17:40:49
1
ummahhabiba1122
ummahhabiba :
Ameen yarabbi
2026-08-10 15:56:15
1
auwal0008
Auwalu Ali :
Dan Allah kayi fira da ita ,kaji meye bukatar ta 😥😭 ya Allah
2026-08-10 15:41:05
8
adamudon3
Adamu~DON :
ameen summa Ameen
2026-08-10 13:17:56
1
xaraali
zara Ali :
Allah yayayemata damuwanta albarkacin annabi Muhammad s a w
2026-08-10 11:17:07
23
abdulazeeztijjan9
Abdulazeez peace Maker :
dan Allah tana wane location please let know please
2026-08-10 10:23:54
17
alhajidauda25
#jáñ wuya ☠️🔥P..K...M :
😭😭😭 wlhi Ina tausayin mata
2026-08-10 12:42:04
35
deenwithjameela
Deen with Jameela🦋 :
wlhy TikTok ba shirme kawai ake ba,, akwai na gari masu son taimakawa al'umma yadda ake mata addua wlhy sai naji dadi ubangiji Allah ya bamu ikon taimaka wa juna🥺😌
2026-08-10 12:50:25
18
iam_mannah
iam_mannah :
Waya takeyi
2026-08-10 17:00:16
1
yasmeenchoince
yasmeen~choince :
dan allah zanbada sakokabatah please 🙏
2026-08-10 15:46:24
1
nassman55
N S 👌👌 :
Allah ne kadai yasan abunda yake zuciyar ta kuma wlh akwai dubunsu masu irin wnn damuwar allah gamu gareka
2026-08-10 16:27:05
7
moriama_s
Emes in a nutshell🩷 :
Sai ta tuna min da jiddah a littafin jiddatulkhair
2026-08-10 13:59:22
6
sadiq.caps
Sadiq caps maiduguri 💯🤳 :
kituramin number nki Zan taimakamiki pls dagaske nake Kar kidauka Wani abu
2026-08-10 09:15:30
6
asterh69
A💕 :
Amin ya Allah 😭😭😭
2026-08-10 17:47:12
1
junior_maji_dadi
BEEN_ABDALLAH :
Ameen
2026-08-10 17:20:49
1
momimusa513
Mommy musa❤️❤️❤️ :
Ameen ya allah
2026-08-10 17:25:00
1
alkhameesuty
ÂŁ•ĶĦÂMËËŠÛ Ť…:Ŷ :
sorry 😔 😭😭😭
2026-08-10 17:34:50
1
junaiduharuna77
Abu Noor :
ameen
2026-08-10 17:54:59
1
bintumusaaliyu
Ummeey :
Amin ya Allah 🤲
2026-08-10 17:26:43
1
To see more videos from user @jalal_media, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About