@legendt08:

️
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 09 August 2026 22:36:18 GMT
224137
36531
1318
1795

Music

Download

Comments

ahmadmtkutigi
ahmadmtkutigi :
kaskiya kana kokari,Dan Allah kar ka gaji,salati goma ga annabi muhammadu (s.a.w)
2026-08-10 13:41:05
451
mustapha.basiru30
Mustapha basiru :
Wai Dan Allah ah kano awanne anguwa kake inson in ziyar ceka Allah ya kuladakai gaskiya ina sonka Allah ya qarfafeka
2026-08-10 10:45:15
125
user7161243851909
mutari umar :
inayinka abokina kanabirgeni wallahi
2026-08-09 22:41:56
166
sagir.adam55
Sagir Adam :
the chill hacker wire🥰🥰🥰
2026-08-20 20:14:58
0
ummusalmah43
Salmah AMV :
wllh na tsaneka
2026-08-15 06:14:41
8
ambsardauna
Amb Salihu Sardauna :
Sahih al-Bukhari - 644, Sahih Muslim - 651
2026-08-10 16:02:49
35
samsung_parts
SamsunG Parts :
insha Allah motar kashiche zatai ajalinka
2026-08-09 22:53:59
14
aishamommy17
Aisha🦋🥂 ❤️ AMV :
Waye masussuka?
2026-08-12 10:19:22
10
ahmfatima
zahrah💕💞 :
Sallah cikin jam’i tafi lada haka zalika duk Wanda yai sallah a gida alhalin akwai masallaci kusa dashi to baida sallah 🙏
2026-08-13 07:07:39
10
acash.pk3
ACASH Pk :
one love
2026-08-21 13:08:17
0
yusuf___sayyadie
Ỳūśūf Áɓɗúļļâĥï Ƙgẅ😇 :
Wai shi Sahihul Bukharin Alqu’rani ne ?
2026-08-10 16:17:05
17
anassani834
bin sany :
wlh qaryane hadisine na manzan Allah s.w.a ya tabbatar da haka yakamata inde har mutum ma abocin ilimine ko dalibin ilimine idan yaji magana wacce aka jinginata ga addini kafin ya qaryata yakamata yafara bincikata saboda kada ya fada cikin fushin uban giji kan qaryata maganar fiyayyen halitta s.w.a
2026-08-10 09:59:13
11
mansurleda6011724415258
mansur muazu alhj :
gaskiya kam jinjina dan uwa 🙏
2026-08-09 23:34:07
16
user4955655753615
user4955655753615 :
akwai hadisi wlh
2026-08-13 00:25:05
7
lawalmuhammad5186
Lawal Muhammad :
shiyasa shugaban Burkina Faso yace kadawanda yadawo saidai sana.a yayi dai dai
2026-08-09 23:18:00
28
musa.daiyabu7
Musan rarara D :
Allahyayimaka Albarka kuma yarabakada Iyayelafiyalafiya
2026-08-10 08:19:30
23
mourtaladjabirou
mourtaladjabirou :
a a kawai mounada boukata ka ringa bamou aya ka hadissi annabi yace من سمع ندا فلم يأتي فلا صلاة له إلا من أظر
2026-08-14 14:15:57
6
realyankam
realYankam :
Allah saka ma da alkhairi
2026-08-15 19:04:06
5
annabinesuturah1
ANNABI NE SUTURAH 💝 :
Allah yaqara mka Lafiya 😂
2026-08-10 07:09:19
9
mr..g0000
Mr. G :
akula da sallah akan lokaci
2026-08-15 20:33:40
5
amadusani609
amadusani609man no Rest :
wallahi gaskiyane fatan alkairi agareka bro
2026-08-10 22:45:12
6
nuhuumarhauwa882g1
hauwanuhuumar333 :
ina amfana da abinda kake kawo mana allah ya kara basira
2026-08-10 18:26:53
5
zaharaddeen013
zaharaddeen013 :
ubangiji Allah yayiwa rayuwa albarka bro Allah yarabaka da iyayenka lfy
2026-08-10 06:49:28
6
danisaisa97
I_N Kafin Allah :
wllh kana burgeni sosai nayi followin din ka 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-08-10 08:10:06
6
masani793
masani :
Kai nifa Kai na abin yabani mmki
2026-08-09 22:46:06
8
To see more videos from user @legendt08, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About