@nguyentantai14102009: #xh#varal….

Nguyễn Tấn Tài
Nguyễn Tấn Tài
Open In TikTok:
Region: VN
Monday 10 August 2026 05:43:15 GMT
118
10
0
1

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @nguyentantai14102009, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

Aslm 🥺❤️‍🩹 Kinsan wani abu? 😔💭 Duk lokacin da nake tuna dariyarki 😊🎀 ko yadda kike magana dani 🫶🥹, zuciyata tana samun wani irin kewa da bazan iya boyewa ba 💔😢. Akwai mutane da yawa a duniya 🌍… amma ke daban ce a wajena 😩❤️. Wani lokacin idan na ga notification 📲 sai zuciyata tayi sauri saboda ina tunanin kece 😭💕. Idan kuma ba kece ba 😔 sai naji wani irin kewa ya cikani 💔🥀. Bansan ya kika yi ba 😩 amma kin zama wani bangare na rayuwata da bana so na rasa 🫂❤️. Dariyarki 😊💖, yadda kike magana 🥹🎀, yadda kike bani kulawa 😫💕… duk sun shiga raina sosai. Ko lokacin da nake cikin damuwa 😔🌧️, tunaninki kawai yana iya sanyaya min zuciya 🥺🫶. Kuma gaskiya ne idan nace akwai wani irin nutsuwa da nake samu idan muna tare 💞😭. Ko idan muna nesa da juna 🚶‍♂️💔🚶‍♀️, zuciyata kullum tana nemanki 😭💕. Wani lokacin sai na tsaya kawai ina kallon chats ɗinmu 📱🥹 ina murmushi sannan kuma kewarki ta kamani 😔💭❤️. Ban sani ba ko kina fahimtar matsayin da kike dashi a wajena 😔💖… amma gaskiya kina da muhimmanci sosai a rayuwata 🥺🫂. Ba wai kawai ina sonki bane 😫❤️, a’a… na saba dake, na saba da kulawarki, da kasancewarki tare dani 💕🥹. Idan baki kusa 😢💔, komai yana min kamar babu armashi 🌧️🥀. Saboda ke kika zama wani bangaren farin cikina 😊❤️. Kuma duk lokacin da kewarki ta kamani 😭💭, sai na rasa yadda zan bayyana irin missing ɗin da nake miki 💔🫶. Wallahi akwai wani irin nutsuwa da farin ciki da nake ji idan kina kusa da ni 😫🫂💖. Ke kika zama tunani na safe ☀️💭 da dare 🌙#goodvibes #goviral #foryoufyp #foryouforyoupage #foryou

About