Allah ya kara tabbatar da digadigan mu a kan bin sunnar Annabi Muhammed
2026-08-11 20:24:27
10
muktaryusuf822 :
Sunna gidan hujja
2026-08-13 12:06:43
5
abdulkadirharis :
Junaidu karya kake wallahi shima Abul Hassan Ash'ari Ahmed bin Hanbal ya rigaye shi shine ake masa da Imamu Ahlul sunnah wal jama'a shima Hassan Ash'ari ya tuba daga akidar Ash'ariyancin ya dawo kan fahintar Ahmad bin Hanbal har ya rubuta littafi na sauya akidar sa
2026-08-11 02:42:20
15
Muhd sunnah mnn :
Allah ka tabbatar da mu akan sunnah
2026-08-13 08:36:59
6
Hassan Abdul Malik :
wallahi uwaisu,kai mutum ne,masanin addinin Allah, Allah yayiwa rayuwa albarka