@wambaiaimedia001: Abinda yafaru da tabawa a episode 5 tunani takeyi tabawa ta tambayi alhaji miliyan Daya Kuma yabata alhaji yanaso ya kwantar mata da hankali ita Kuma tabawa sai gurin malan kudi sun kammala kalli episode 6 har karshe #AkanKishiEpisode6 #foryou #viralvideo