wallahi ban Dade d dawowa daga wannan layin ba d qyar n dawo daga wannan tunanin🤣
2026-08-10 10:51:20
8
Aisha salisu :
Seriously👌
2026-08-10 16:48:35
0
adda hafsat lawal adamu :
wallahi kuwa
2026-08-10 16:07:59
1
Eve🧕🏽 :
Wa yake da lokacin Yan wahala 😂
2026-08-10 13:45:20
5
YOUNG_LEGEND🔋 :
atoh 🤸
2026-08-10 10:57:11
2
Itz malam useey fta 🚭💨 :
Nifa mantawa nake da ana Kallo na😂
2026-08-10 10:44:54
3
abdul@ :
Dan inna namu 🥰
2026-08-10 10:29:41
3
Asp_al_ameen🤍🦅💫 :
TSAkani da Allah fah koni sai kaina yafa ciwo in na ce zanyi tunani wanene ma maqiya na aduniya 😂
2026-08-10 11:03:27
2
Azurfa 925 :
gaskiyane wlh
2026-08-10 10:26:34
2
𝑺𝑨𝑫𝑬𝑬𝑸_𝑭𝑼𝑳𝑨𝑵𝑰 :
💯
2026-08-10 19:23:04
0
خالد يونس محمد :
To bilal villa 😂
2026-08-10 10:28:03
2
abdullaag20 :
To ai nikaina wani lokacin mantawa nakeyi da kaina ballewani wani makiyii😂 we are in the survival battle idan katsaya ta makiya xakayi Falling ✍️Allah yy mana maganin damuwarmu 🤲😟
2026-08-10 11:34:50
1
007 :
wlh kai duniyané
2026-08-10 16:06:27
0
opphicialny21 :
Chan suka jiyo mu yunwa tafi bamu wuya 😅
2026-08-10 13:49:44
0
sarki ne :
wallahi gaskiya ne
2026-08-10 13:16:44
0
deejerh eye suleh 🥀🌹🥀 :
kana da kaifin tunani sosae
Allah ya taemaka
2026-08-10 21:49:38
1
naseerddeen001 :
Ai yanzu ni kaina kawai nake nema 😂. Lokacina nawa ma bai ishe ni ba, balle har in ware wani ɓangare daga cikinsa in ba wasu. 🤣❤️
2026-08-10 21:54:31
0
Hussy :
Gaskiya kam 😂 hakane
2026-08-10 13:24:01
0
Aliyu A.A :
Allahumma AMEEN
2026-08-10 13:18:19
0
mardiamustapha :
Wllh kuwa
2026-08-10 11:10:50
0
To see more videos from user @the_dan_inna, please go to the Tikwm
homepage.