@thenudgehubstudio: Awannan makon mun kawo muku wani bako na musamman. Saifullah Ibrahim Waziri, ƙwararre a harkokin IT, haraji, da gudanar da kuɗaɗen jama’a. Ya yi shekaru sama da 10 yana aiki a fannonin gwamnati da kasuwanci, kuma ya taka rawa wajen kawo sauyi a tsarin tattalin arzikin Gombe State. #togetherwenudgepodcast #NudgeStudio #Youth #Politics #Leadership