@thenudgehubstudio: Yawancin matasan mu sun dogara da mukami. Amma menene zai faru idan babu wannan mukami? Saifullah Ibrahim Waziri ya amsa wannan tambaya da rayuwarsa — ya gina ƙwarewa da ilimi wanda ba gwamnati ta ba shi, kuma ba za ta iya ɗauke shi ba. Episode 17 na Together We Nudge Podcast na nan zuwa

thenudgehubstudio
thenudgehubstudio
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 10 August 2026 13:21:50 GMT
609
59
1
1

Music

Download

Comments

multistreamnig.tm.ltd
JINJA HERBAL EXTRACT :
Sannu da Waziri, Allahumma barik
2026-08-11 11:39:55
0
To see more videos from user @thenudgehubstudio, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About