@sheikh_saminu_yakasai1: MaL. Ya Rufe Dukka Karatuttukan Sati Da Ake Gabatarwa A Makaranta. Sakamakon TafiYa Zuwa Umarah Da ZaiYi Da Yardar Ubangiji! Dan Haka Anrufe Karatu Har Sai ALLah YaYiwa MaL. Dawowa. Sanarwa Daga Kwamitin Gudanarwa Na Makaranta Ƙarƙashin Jagorancin MaLamin Mu MaL. Muhammad Saminu AbduLƘadir Yakasai. Wanda Yaji Ya Sanarda Wanda Baiji Ba 👂🏾🙏🏾 #eidmubarak #socialmedia #yakasaitiktokers #
SHEIKH SAMINU YAKASAI KANO
Region: NG
Monday 10 August 2026 18:13:56 GMT
Music
Download
Comments
alhassanidris :
Masha Allah
Allah y kaimana Mal lfy y dawo mana dashi cikin koshin lfy Allah kuma yasa ayi ibada karbabbiya muma kasa muna d rabon zuwa a ruyuwa👏🙏
2026-08-10 20:47:25
5
muhammed jnr 28 :
Allah yasa mudache
2026-08-10 19:42:29
1
Sabiu Madaki :
Allah
2026-08-10 21:14:18
2
Alhamdulillah :
Masha Allah
2026-08-10 21:46:03
1
🐎Excellency🐴 ⭐@ppan Amrah⭐ :
Allah ya kaiku lpy
yakar6i ibada
2026-08-11 15:20:06
0
EvraheemAdam498 :
Allah ya dawo dasu lapia
2026-08-11 21:38:00
0
muhammadyazeed108 :
yaushe zai taso please
2026-08-10 22:01:34
1
user6605483792173 :
slm Masha Allah
2026-08-11 09:33:04
0
MUHD ILYATH💙💚❤️ :
Allah ubangiji ya saukeshi lfy
2026-08-10 20:27:58
0
Halliru Baba :
inna tagaida a'isha
2026-08-10 19:36:49
0
Dahir aliyu :
AlhaQQah
2026-08-10 21:58:07
1
IBRAHIM YAKUBU :
Masha Allah
2026-08-10 21:52:11
1
Nasiru_mustapha_Namee :
Allah yakarbi ebadah
2026-08-10 18:45:08
1
real sha iri💞❤ :
allah shigafarta malan too malan idan saurayintane zaizo fira bahalin, ta fesa
2026-08-10 22:51:51
0
latif randir :
🥰🥰🥰
2026-08-10 18:37:30
2
Attahakuri fura da nono :
😁😁😁
2026-08-10 22:41:29
1
isah maigari k k t :
🥰🥰🥰
2026-08-10 21:17:33
1
Shehu Garba :
🙏🙏🙏
2026-08-10 22:55:55
1
musteey49 na annabi :
🥰🥰🥰
2026-08-10 21:13:55
1
Abbasu mamaki :
🥰🥰🥰
2026-08-11 13:46:20
0
Ğẽñťľẽ Liquidity📈📉📊 :
❤️❤️🙏
2026-08-10 20:36:27
1
Anas :
🥰🥰🥰
2026-08-11 22:14:50
0
𝑭𝒓𝒆𝒔𝒉√.𝒄𝒐𝒎 :
💯💯💯
2026-08-10 21:02:50
1
Sadeeq Kirgious :
🥰🥰🥰
2026-08-10 20:07:13
0
Hassan Adamu :
🤲🤲🤲
2026-08-11 09:07:17
0
To see more videos from user @sheikh_saminu_yakasai1, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.