💖🌹 “Ba zan ce soyayyarmu ba za ta taɓa fuskantar ƙalubale ba, amma zan ce idan akwai gaskiya da fahimta, komai yana da hanyar gyaruwa.” ❤️🩹🤝🏽
🥺❤️“Wani lokaci nakan rasa kalmomin da zan faɗa, saboda yadda nake daraja ki ya fi ƙarfin abin da baki zai iya bayyanawa.” 🌹🫶🏽
2026-08-10 19:35:32
3
To see more videos from user @masarautarsoyayya1, please go to the Tikwm
homepage.