@manirfaisal: KAWAI SAI A CIRE KUƊIN GWAMNATI AYIMA DAN SHEKARU SABA’IN AURE? A daidai lokacin da Dangote Ultra-Modern Skills Acquisition Centre ke buƙatar a farfaɗo da shi, shin wannan shine abunda ya fi mahimmanci? Haba Kano, wa ya maku baki? #arewa__tiktok #creatorsearchinsights #viral #fyp #trending

Manir Faisal Esq
Manir Faisal Esq
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 10 August 2026 19:25:45 GMT
40348
6157
373
233

Music

Download

Comments

retro_gadget
RETRO_GADGETS :
Hahaha Wannan gomnatin future voters suke nema ne ko me?
2026-08-10 22:15:11
0
salim_shababa
Salim Shababa :
Marriage is an important part of our culture and society. However, at this moment, Northern Nigeria’s greatest priorities should be tackling insecurity, improving education, creating jobs, and reducing poverty. By addressing these challenges, we can build stronger communities where families and marriages can truly thrive.
2026-08-10 22:23:55
2
ebhadheeyeeh
NAZEERU :
center of commerce yakoma canter of widow wedding
2026-08-10 20:19:38
1
2d.ultra
2D Ultra :
I'm with you 💯
2026-08-10 20:18:11
0
s_birchi1
s_birchi :
Perfect said sir 🤔
2026-08-10 20:15:32
1
usmanmuhammadnasir123
usman Muhammad Nasir :
allah zai kula dasu
2026-08-10 20:14:55
56
tamfe69
TᗩᗰᑭᗩY :
Gaskiya de kamar bah technology 😳
2026-08-10 19:31:57
37
nooradperfumes
Noorad perfumes :
Allah yaraba bawa da wahala
2026-08-10 19:33:55
40
the_field_operator1
the_field_operator1 :
Rayuwa Fa Ake Kamar Dabbobi, Mun Fi Mutunta Jima’i Fiye Da Goben Mu, Wallahi Duk Nigeria Ta Fitar Min A Rai😭
2026-08-10 19:32:41
19
machealtee.5
Mwèës Trõpíçãl :
Wannan gaskiya kafada
2026-08-10 20:15:47
6
auntyxee90
🫧Zainab Modest fashion👗🛍 :
Hmm Allah ya kyauta
2026-08-10 20:14:04
1
diqsa089
Dan_pullo_001 :
Gaskiya barrister fada musu wanna aii ba so bane
2026-08-10 20:16:36
1
ameenushehu437
Ameenu shehu :
Dan Allah ba wata doka ne da taha aure 70,80,100
2026-08-10 20:51:03
6
amina.mohammed787
Amina Mohammed :
wallahi dajiri akabasu mahyafi
2026-08-10 19:55:31
6
hamzakanotinshama
Hamza Kano tinshama :
wallahi wannan gomnatin ta kano dattin kwakwalwa ne yake damunsu
2026-08-10 20:19:16
3
murtaladawudgidanfura
GIDANFURA 🍉🇪🇭 :
Wallahi billahi ingai magana sai ace hassada
2026-08-10 20:01:07
7
retro_gadget
RETRO_GADGETS :
Baza ka iya biyan sadaki ba amma an daura ma karfe a kafa da sunan aure so God help us 😭
2026-08-10 22:15:56
1
khalidauwaldanbaiwa
khalid auwal danbaiwa :
wannan gaskiya ne 😞
2026-08-10 20:50:58
2
abbannanafadimah
Abban Nana fadimah :
Gaskiya akwai marsala, Allah ya kyauta 🤔🤔
2026-08-10 20:03:50
4
aliyu.m.isah.fula
Aliyu m Isah Fulatan kano✨💫💘 :
Nigeria kenan😔 Allah yakyauta🙏🙏
2026-08-10 20:28:22
2
zainb.aliyu8
Zainb Aliyu :
Allah ya samu dace
2026-08-10 20:29:34
1
d_______m__a__s__
D_______M__A__S__A :
katabo inda yakemin kaikai wlh👍👍👍👍🫡🫡🫡🫡
2026-08-10 19:46:52
7
abbas557321
abbas Muhammad abdullahi :
gaskiya ne maganar ka wlh , Amma ance wai Manzon Allah S A W 🤲 , wai yace idan talauci ya isheka ka kara aure
2026-08-10 20:21:15
1
naziruabdulhameed
KARIMSUB LIMITED :
dama adaidaita sahu akasai musu
2026-08-10 20:48:19
2
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About