@malamsulaimanmaikaset:

Malam Sulaiman Mai Kaset
Malam Sulaiman Mai Kaset
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 10 August 2026 19:47:36 GMT
77396
17790
368
1083

Music

Download

Comments

abdulraxxaq00
Abdulrazaq :
Wato shi wanna bawan ALLAH shine malamin da yake fitar da karatu qarara babu boye ilimi. Allah ka jiqan Dr da rahama
2026-08-11 11:40:35
234
abdullahimuhammad0908
Usta-bee-003 :
Allah ya jikan Dr idris dutsen tanshi 🤲🤲
2026-08-10 20:01:06
108
nuhu_zango
NUHU_ZANGO_KRY📊 :
duk wanda yasaurari wannan karatu har karshe yace alhamdulillah
2026-08-12 09:06:14
70
issoufoumahamadou23
issofou sunnah sak bidià sam :
😭😭😭 wly wly dumiya tayi asara malamin da yakefadan gaskiya komai dacinta ya allah yajikinka Dr da rahama za zauna azukatamu harmubar duniya
2026-08-11 07:01:31
45
guruntumjr01
𝒜𝓅𝓅𝓁ℯ 🍎  :
Waye ya kula da dr yelwa ne yake jan baki ya mun like ❤️
2026-08-12 19:53:58
39
mancityfans0
ISAH_BUZAYE_backup ☪️ :
wato na lakanci baasani darajar malami sai yabar duniya Allah ya jaddada rahama
2026-08-11 22:00:21
33
bin.umar.evuti11
Bin Umar Evuti :
Allah ya Kara sahabai manzon Allah s a w daraja
2026-08-11 09:31:51
61
yaqubu646
YAQUBU ✅ :
Allah yajikan baba
2026-08-11 11:33:39
31
masudumarmk
MAS UT MK :
masha allah barakallah Allah yajikan mln wannan alaramman pro masur isah yarwan shandam ne
2026-08-12 22:16:53
6
basirusanigarba
Basiru sani garba :
walahi inakaunar wanan bawon Allah shida malam jafar Allah shine shaida Allah yajikan su da rahma
2026-08-12 18:54:18
19
guruntum00001
abdullahimuhammadguruntuoooo1 :
wato shi wannan bawan Allah shine malamin dayake fitar da karatu qarara Babu boye ilimi Allah kajikan Dr da rahama ya Allah ❤️❤️
2026-08-13 21:15:13
7
muhammadauwal718
MUHAMMADAUWALCND :
Allah ya jikan Dr Idrees Abdul Aziz Dutsen Tanshi 😭🤲
2026-08-13 18:31:06
5
muhammad.abdullah13285
Muhammad Sunnah Al bauchawi :
allah jikan baba dr
2026-08-11 05:19:13
24
maigarke1
Mubarak Haruna :
Allah ya gafarta maka da rahama malam .
2026-08-13 07:00:47
5
imamulbukharibnyushau
𝐀𝐛𝐮 𝐀𝐛𝐝𝐢𝐥𝐥𝐚𝐡📖 :
Allah ya Jiqan dr
2026-08-12 20:13:23
9
labileasirindaki
HARUN ABDULMALIK JIDDA :
Allah Yaji Kan Malam
2026-08-12 21:53:33
5
islaammmm1
Islam ☪️ :
Allah yamaka Albarka
2026-08-12 22:59:54
7
anas.said.dabai
Anas Sa'id Dabai :
Allah yajikan Dr idris
2026-08-12 20:37:23
5
sandalele7
Sanda Lélé🇳🇪 :
Duk Ahlus-Sunnah Yace Alhamdoulillah Kawaii 😍
2026-08-12 22:20:35
6
ikrima268
Ikrimah :
Allah ya jikan malam
2026-08-12 09:25:38
6
muhammadarmayau1
@Bushara Ga mumunai✅ :
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam MAASUMINE baya kuskure wannan labarin daka bada baya nuna Annabi Muhammad saw yayi kuskure
2026-08-12 11:28:27
5
basieyr
basieyr BBZ :
Allah ya gafarta ma Dr
2026-08-12 21:37:14
6
allahyajikanmalan
mustee :
wannan fa sune sukai da awa tsakani da allah,Allah yajikan dr
2026-08-13 16:36:44
6
user286259196173
Muh'd Asheer Bin Outhman :
Allah Yajikan Dr Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi
2026-08-10 22:20:21
35
isahhussainkano
Isah_Hussain fruits :
Wlh dr ka sauke hakkin ka Allah yasa ka maka da alkhairi
2026-08-11 20:58:34
24
To see more videos from user @malamsulaimanmaikaset, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About