@tilawa_dailytv: ✦━━━ 𝗧𝗶𝗹𝗮𝘄𝗮_𝗗𝗮𝗶𝗹𝘆𝗧𝗩 ━━━✦ 🇳🇬📖 Complete Recitation – Abdulmalik Cikakken karatun Abdulmalik, ɗan takarar da ke wakiltar Najeriya 🇳🇬 a Musabaƙar Al-Qur’ani ta Duniya da ake gudanarwa a ƙasar Saudiyya 🇸🇦. 🤲 Allah Ya ba shi nasara, Ya sanya karatunsa ya zama abin alfahari ga Najeriya. Āmīn. #TilawaDailyTV #Abdulmalik #TeamNigeria #QuranCompetition #QuranRecitation