wlh hakane malam Allah yakara lafiya da nisankoina 👍👍👍👍👍👍👍👍👍
2026-08-10 21:08:30
18
Bin Abbakar :
و ان هذا صراطي مستقيما فتبعو
Masha Allah barikallah yanxu kunga Daman shi musulunci hanya dayace Kuma shi musulmin gaskiya bashida Wani mai taimakonsa sai Allah, Allah ka kara tabbatarda mu akan sunnah