@alansareegeneralent: 🌍 MUSABAQAR DUNIYA — HIZB 60 DA TAFSEER 📖✨ Wannan ba gasa kawai ba ce… gasa ce ta Alƙur’ani, ilimi da ƙoƙari. ❤️ Ka kalla har ƙarshe ka ji yadda aka gabatar da wannan gagarumar musabaqa. 👇 A ra’ayinka, me ya fi burge ka a wannan bidiyon? Ka tura wa wani mai son Alƙur’ani. 🤲📖 #viralvideo #alquran #tafseer #tilawat #Gusau
Wlh kaman atsage zuciyarka asakamun wannan sauti me dadi
2026-08-11 13:59:37
2
Mmn sadeeq guri :
Masha Allah Allah yabamu sa'a
2026-08-11 14:15:41
2
dan_china🧢 :
Allah yabamu nasara🙏
2026-08-11 13:51:40
2
Mustapha🫥 :
Allah humma barik
2026-08-11 10:22:51
1
Sharhussunnah :
hayyakumullah
2026-08-11 09:54:05
2
jabir muhammad :
Masha Allah
gwani Asil
2026-08-11 18:42:28
0
Mustapha Muhammad :
Allah ya bama yan Nigeria sa,a
2026-08-11 18:40:53
0
abubakarmuhammed338 :
masha Allah
2026-08-10 22:50:15
1
AL-ANSAREE 💡 :
👇 A ra’ayinka, me ya fi burge ka a wannan bidiyon?
2026-08-10 22:48:04
0
amrish :
Allah ya qara kaifin hadda Allah ya anshi ayyuka
2026-08-11 19:10:11
0
SN Usman Dan Aljanna :
mashaa Allah
Allah ubangiji yasa Alqur'ani yazama hujja garemu ba hujja akanmu bah
Allah ubangiji Ka cigaba Bamu mahaddata Alqur'ani a kasarmu Nigeria Ka daga wannan qasa taka
2026-08-11 15:42:58
0
almu :
🥰🥰🥰
2026-08-11 15:43:19
1
Khairkidstv :
🥰🥰🥰
2026-08-11 12:16:20
1
𝕘𝕥𝕜_𝕔𝕒𝕡'𝕤 :
🥰🥰🥰
2026-08-11 14:11:00
1
Usman Mustapha :
🥰🥰🥰
2026-08-11 13:53:17
1
Mai nasara 2 :
🥰🥰🥰
2026-08-11 11:28:05
1
almu :
😭😭😭
2026-08-11 15:42:53
1
Magaji Muhammad :
🙏🙏🙏
2026-08-11 16:02:32
0
To see more videos from user @alansareegeneralent, please go to the Tikwm
homepage.