@madameai02: sirri na part 14 23:34 na dora bansan lokacin da zai hau bah na sauke nauyin alkawarin da nayi muku sanan masoyan Madame ai idan har Kunason kullum na dora muku shirin kuke ku sauke app din (elharees data) Nagode Madame AI taku ❤️🙏🏽😊 #hausa #trending #fyp #viral #lovestory
madameai02
Region: NE
Monday 10 August 2026 23:29:44 GMT
Music
Download
Comments
Barrister👨⚖️⚖️ :
Allah yasa munada rabon yin aure 🥹💔🙌
2026-08-10 23:46:15
68
Aishatu garkuwa :
8 people comment but can't likes
2026-08-10 23:34:31
2
Sumeey’s Gallery🛍️🥰 :
Ya mukaji da murmushi🤭🥰
2026-08-10 23:37:48
38
zeinabou :
part 15
2026-08-11 00:06:07
1
Musa Babagana :
Berry good
2026-08-10 23:54:10
1
diamond fatima zahra :
Ohhh 🥹 see luv ❤️🙏🏻🥹
2026-08-10 23:54:51
2
ميمي 💕 :
Wlh mijin Ai Duniya ne dashi da mijin novel 🥰😂
2026-08-11 00:55:16
6
🌸JEDDA .M. FADILA🌸 :
Next 🥰🥰
2026-08-10 23:40:08
13
Usealiya :
Kada ku haukatamu da kyakya maza ina managed da namu
2026-08-11 06:23:09
6
RMF PRODUCTION :
naxo da gudu 😂
2026-08-11 00:07:08
2
Maryamah :
Nakamu da son doctor Habib inazan samesa😭🤣🤣🤣
2026-08-11 05:13:38
7
NURSE JIDDA KZR🎀🤍 :
finally daga qarshe an samin takena duk wanda takenn kema dadi yamin like 👍
2026-08-11 07:27:26
1
Baby haj0 ❤️🔐 :
Ina ma Kanin Mijin Ummi ya dirkawa yar auta ciki in tazo gidan
2026-08-11 06:57:42
1
Don't mind them😜🤐🥰🩷 :
part 15
2026-08-11 00:10:40
2
HUMAYRAH ORI FULANI😍 :
Gaskiya yana dadi💃
2026-08-11 02:08:24
2
JANNAT 🫀❤️ :
wai dan Allah ina princess a dannu no mana iata mana
2026-08-11 05:05:56
2
Allah is great :
ya mukaji da murmushi
2026-08-10 23:52:51
2
diamond fatima zahra :
Kadan kk saka yau 🥺😩😫
2026-08-10 23:56:02
3
@zaynab Muhammad :
Sis allah saka miki da alkhairi shima yyi kyau kinsa sai murmushi muke 😂
2026-08-11 00:20:28
8
user2530384325510 :
gaskiya wannan episode din yaburgeni sosai wlh sai naji kamar nice kai ammafa antashi kainafa😊
2026-08-10 23:46:11
5
@by Oum_Ameer_collection :
wayyo Allah Ashhhhh gsky antashi kai na dayawa mungode kwarai Allah yasaka da alkairi yakara maki basira insha Allahu zamu sauke App din 🥰🥰🥰🥰🥰
2026-08-10 23:51:34
3
RMF PRODUCTION :
don Allah kice in daina murmushi in Ina kallo mana
2026-08-11 00:10:28
2
MR LANTII🔵 :
sai damu masukallo lokacin da aka sake
2026-08-11 00:04:31
1
call_me_maryam_yar'ummah :
Allah kabamu miji nagari
2026-08-10 23:50:28
1
Autan hajiyan ta :
Eh wallahi Dan Allah akesakamana kullum Dan Allah Any Nah 😍
2026-08-10 23:40:32
1
To see more videos from user @madameai02, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.