@sopiyyah5: Duk Zikirin Da Ka Ga Ƴan Ɗariƙu Suna Yi Allah Da Annabi Ne Suka Ce A Yi, Saɓanin Da Aka Samu Tsakaninsu Da Izala Daga Gyara Ne Kawai Cibi Ya Zama Ƙari, Saboda Kaf Cikinmu Babu Wanda Bai Yarda Da Hailala, Istigfari Da Salatin Manzon Allah Ba. Kawai Matsalar Ita Ce Allah Ya Ce Ka Ambace Shi A Cikin Zuciyarka, Domin Kaf Kur'ani Babu Inda Allah Ya Ce Idan Za Ka Ambace Shi Ka Wahalar Da Kanka, Inji Sheik Alƙali Zaria#safeeyya🤩😍 #creatorsearchinsights #islamic_video #sunnah