@abbas_dankaura_buhari: Wannan Bawan Allah Da Kuke Gani Ya Rasa Rànsa Sakamon Likitoci Sunyiwa Yaran Biyu Maza Gwajin DNA Antabbatar Yaran Biyu ba Nasa Bane, Daga Nan Sai Hawan Jiní Ya Kamashi, Kwanan sa Biyu A Asibiti Allah Ya Karbi Rayuwarsa. Daga Nazira Aliyu Gama. #highlight #arewa__tiktok #kano #highlight #katsina #arewa #highlightseveryone #kaduna

JOURNALIST DANKAURA
JOURNALIST DANKAURA
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 11 August 2026 06:20:12 GMT
18214
246
25
42

Music

Download

Comments

mudassir.rabiu2
mudassir Rabiu :
hm.Allah.yakarimu
2026-08-11 13:38:57
1
shafaatu.abdulkad3
Shafaatu Abdulkadir :
Yayi mishi kyau
2026-08-11 10:49:10
2
amielagosmarket
Amie umairah :
Allah ya Saka Mai ita Kuma matar shi Allah zanyi magani ta
2026-08-11 09:04:04
1
use08062882101
Zee collections👠👜👛👕 :
yasalam Kai jama,a😳😳 Allah ya jikansa yakai haske kabarinsa 🤲
2026-08-11 12:49:25
1
sabiudanbubegmail.com0
sabiudanbube :
namijin Duniya Allah ya jikan sa ya gafarta mai😭😭😭
2026-08-11 15:23:08
0
nuhuhabibu
Habibu nuhu saidu :
subhanallahi 🤔
2026-08-11 13:58:23
0
danmaje080
Dan maje :
Allah sarki Kai jama .a
2026-08-11 13:28:22
0
hauwaty741
Hauwa Muhammad Barka :
Allah ya jinkansa da rahama
2026-08-11 14:19:13
0
user861753028342
BD :
Allah ya jikan shi kuma Allah ya isar masa
2026-08-11 09:40:28
1
mallamayubba731
Ayub :
ai dole
2026-08-11 10:16:40
0
rukayyatou30
Mrs A~S🦋❤️🔐 :
Ikon allah
2026-08-11 07:53:04
0
murja047
Yar hajiya🥰 :
yarasulillahi 😭😭😭
2026-08-11 09:33:37
1
jamilaisah32
jamila isah :
shiyaso wlh sabida donbanasa bane saiyayi bincike yabata abinta yakoreta
2026-08-11 11:06:51
2
faizamumar418
FMU GIGINYU :
Amma wannan wacce irin matace haka ,
2026-08-11 09:54:28
1
aseem981
asimbb :
mata suna zalinci sosai wlh
2026-08-11 08:18:54
1
bintausman782
Mmn fah££m ❤️👩🏻‍🍼 :
Aa fa wasu dai naje Ana maganar tun daga haihuwa ake mu sanya maka baby dan haka sai a kula
2026-08-11 13:34:03
0
desirelove978
Desirelove❤️🕊️🦅978 :
Bari naje mu gwada nawa au ashe bani da auren ma Allah ya ji kanshi
2026-08-11 13:10:50
0
busyn3
Rahmatullah🥰 :
wlh a wannan zamanin yakamata a waye sosai akan DNA kowani gida da an haihu a tabbatar anyima yaran gwaji ko mata sundawo hayyacinsu
2026-08-11 13:27:37
0
user7260561971541
mabaruka dabo :
jarabaa waa
2026-08-11 14:51:11
0
hauwaualiyu658
Hauwau Aliyu :
waya aikeshi binciko abinda yake duhu?
2026-08-11 14:52:27
0
To see more videos from user @abbas_dankaura_buhari, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About