@sir__jameel: Mutane sun fito a ƙauyenmu bayan rahotannin tsaro. Allah Ya kare kowa. 🤲”

sɪʀ__ᴊᴀᴍᴇᴇʟ 🦅👑
sɪʀ__ᴊᴀᴍᴇᴇʟ 🦅👑
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 11 August 2026 11:20:39 GMT
105570
16549
337
434

Music

Download

Comments

youngalajerh8
Young Alajerh ✨💸 :
Innnalillahi wa inna ilaihirraju’un this thing is always getting worst Allah yakawo muna mafita 🥺
2026-08-12 04:46:24
84
real_l_guy
𝑩𝐼𝑮-𝑳-𝑮𝑈𝒀 🦅 :
Allah yakawo mana agajin gaggawa 🙏
2026-08-11 14:30:48
54
kadunanews
KADUNA 🐊🐊 :
We need peace in the north 😭
2026-08-11 21:49:40
2
ayshert471
Ayshert :
Haka yafaru damu Jiya Allah yakawo muna dauki mu har sunkashe muna jami’an saro 10 da mutane gari 2 wllh fadan baiyi dadi ba kuma da rana abun yafaru jiya 😭😭😭😭😭
2026-08-11 13:34:16
34
hausa_hypeman
hausa_hypeman :
Kano ne ko ?
2026-08-11 12:50:50
26
sardauna0988
𝐒𝐚𝐫𝐝𝐚𝐮na𝐧 Social ᵐᵉᵈⁱᵃ★ :
Sorry life 😭😭🤲
2026-08-11 13:24:15
1
khadeesh3
YAR IZALA :
ai se ka fada mana wane gari
2026-08-12 13:27:27
0
ismailusman7429
CINBIRI WAYES NATION :
wane kwuyi
2026-08-11 11:28:56
9
abdulyassar80
ABDULYASSAR :
which state
2026-08-11 12:27:31
9
officialprincekano
ᴘ ʀ ɪ ɴ ᴄ ᴇ ᴋ ᴀ ɴ ᴏ :
Ya Allah 🥺
2026-08-11 12:25:39
8
habilashehu05
🦅Hǎbǐlǎ Sħěħű🦅 :
Wai Dan Allah wane gari neh hakan tafaru
2026-08-11 23:09:21
4
realshehudybala
real shehu Dybala :
Subhanallahi this my area achida
2026-08-11 13:26:26
1
zaiyanabubakar1
ABU FARUQ✅ :
Innalillahi wa inna illahi Raji'un 😭😭
2026-08-11 11:27:59
6
mrs.danyaya
mrs Danyaya :
muma jiya taloka local government goranyo karfe 1am dare suka shiga suka tafi da mutane 7harda Mai sabuwar haihuwa sukakashe 3 tsofafi🙏🥺😭
2026-08-12 10:09:12
2
gaddafijafar595
Gaddafi Shairi 🎤🎤🎤 :
innalillahi WA inna ilaihi rajiun Allah yatsaremana rayukammu Baki daya
2026-08-11 11:39:12
1
surajoddeen8
SURAJODDEEN9 :
innahlillahi wainnah ilaihi rajiuh Allah yawomuna mafita
2026-08-12 05:02:55
3
sadeekaliyu4
🖤 SADEEK FULANI 🖤🔥 :
Allah Shi kawo muna sauki a achida 🥹🥲
2026-08-11 20:38:18
2
user43902178476abikay
Abk, skt :
Allah ya isa sir Jamel
2026-08-11 11:30:31
2
danminister506
DAN MINISTER 001 :
innalillahi
2026-08-11 11:28:35
2
ammar_lauwali
ammar_lawal :
Jamilu nan achida neh?🥺
2026-08-11 12:45:14
2
001_ahmad_bello_tofa
🫵Αԋɱαԃ вєℓℓσ ʂσƙσƚσ〽️ :
Astagfirullah Innalillahi Subhanallah Allah Yasawa
2026-08-11 15:12:05
1
yayaahmad42
YAYA AHMAD 💯💯💯 :
Allah yakara tsare wa 🥺
2026-08-11 11:44:24
1
nainahgee1
Nainah~gee🕊️❤️ :
Ya rabb🙏🏾😭
2026-08-11 11:36:30
1
nazirmuhammadmadobi
🇳🇬 muhammad nazir m d b :
Allah karabamu da wannan musiba ya Allah 🙏😭
2026-08-11 11:30:01
2
usernmomy
Mommy yar sokoto :
Allah yakawo mafita ta alkhari gari mu
2026-08-11 20:13:10
1
To see more videos from user @sir__jameel, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About