@adamsahabitukur: My Queen ❤️, Kowace rana ina kara gane irin darajar da kike da ita a rayuwata. Murmushinki yana sa zuciyata ta yi farin ciki, kuma ina fata duk lokacin da kika tuna da ni, murmushi zai bayyana a fuskarki. Burina shi ne in kasance mutum da zai sa ki ji ana kaunarki, ana mutunta ki, kuma ba za ki taba jin kina kadai ba. Ki ci gaba da murmushi, domin farin cikinki shi ne farin cikina. 🌹❤️#goviraltiktok♥️ #growm #hypppppppppppppp #Love

@AYSHKURALLAH
@AYSHKURALLAH
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 11 August 2026 13:43:41 GMT
484
16
1
3

Music

Download

Comments

user5821528819626
aisha Humairah :
🥰🥰🥰
2026-08-11 21:30:23
0
To see more videos from user @adamsahabitukur, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About