My condition right now sai dai Alhamdulillah banayin lesbian 😭😭😭
2026-08-12 10:13:15
40
SADIQ 🧃 :
Mai karanta comment Allah maka albarka 😂
2026-08-12 10:32:49
193
Na'ima suraj :
wlh mijina shekara uku bayanan
2026-08-12 05:52:15
53
Sayyuu_ usip🕋 :
Sai tayi istimina’i tarage
2026-08-11 20:01:09
39
Barrister👨⚖️⚖️ :
Allah ya tsare mana imanin mu🙏🥰
2026-08-11 17:20:19
139
@Zeeleeyy🌹🌺 :
Wallahi mukula da sallah akan lokaci dan allah
2026-08-12 06:40:39
86
Farida Idris :
wallah kuwa haka suke ce mana muyi hakuri kuma abun da yake bani mamaki wai Ka cire kunya kaje kafada musu Amma sai suce Kayi hkr tinda kana samun abinci 🥺🥺🥺 Allah Ka bamu mafuta
2026-08-11 18:24:42
103
👑👀abba A C👀👑 :
dan allah aiwa annabi Muhammed salati
2026-08-11 20:25:25
39
Annabi.namune :
muhammadu.rasululla
2026-08-20 21:18:05
5
Alhassan💯g,boy :
allah yasa mudace Ameen
2026-08-12 10:00:46
5
Yusuf Dahiru :
wllh mukula da sallah akan lokaci
2026-08-12 11:05:25
13
saromi :
Wlh kwanciyar hankali yafi jama i
2026-08-11 17:21:51
43
Rabiu umar :
nifa harkasa jikina yayi jawahirul ma anii
2026-08-12 20:31:08
8
Jidd@rh📿🌹🦋 :
Kuma kana bayani ba girmamawa agyara pls🙏
2026-08-11 16:42:08
93
mai bunjima kt 1t :
duk wadda mijinta ya gudu tazo ataimaketa da ........
2026-08-12 08:41:23
12
Sumayya Ibrahim :
Allah ya saka maka da gidan Al-janna fidausi ameen
2026-08-11 22:40:32
6
Fateemah zarah :
Matsalar shine iyayen namu basa TikTok 😭😭 Allah ya Kara mana hakuri 🙏
2026-08-11 19:37:27
16
Fatima zara Ibrahim :
wlh inasonka
2026-08-12 08:22:23
8
Rukayya usman :
Allah yasa mufi karfi zuciyarmu Amma wlh yanzu daee hakurin kawaii akeyiii a rayuwana
2026-08-11 16:49:03
27
Balarabiya ❤️🍀 :
kai din kana da aure ne?
2026-08-11 19:11:58
17
mmnhaneef02🇳🇬🇸🇦 :
ae matsalar iyaye kenan da anje sai suce hkr
2026-08-11 20:32:10
12
Pretty queen 👸🦋💙 :
This is d truth Wlh yakamata mu gara 😏
2026-08-11 17:14:05
15
Auwal Marlians Jos 🇳🇬🇳🇬 :
Yau Shekarata 2 rabona da gida amma video nan yasa zankoma gida this Sunday 😭😭😭🙏 thanks you brother 🙏 yaseer
2026-08-13 17:37:12
5
Khadija Muhammad 08148933547 :
Subahanallahi ubangiji yakarawa mata hakurin zaman aure
2026-08-11 22:08:37
8
isah Dan/kishiya :
inason tafiya da matata Legos Aman iyayena Sunki yarda abin nadamuna wlh 😭😭😭
2026-08-12 14:52:38
6
To see more videos from user @yaseer_boss_, please go to the Tikwm
homepage.