@sheikhyahyamasussuka1: #creatorsearchinsights #islam #hausatiktok #quran #sakoonyadda ake wankan gawa da yanda ake yiwa mamaci cikin qur'ani

SHEIKH YAHYA IBRAHIM MASUSSUKA
SHEIKH YAHYA IBRAHIM MASUSSUKA
Open In TikTok:
Region: LY
Tuesday 11 August 2026 18:39:43 GMT
190646
23121
611
2581

Music

Download

Comments

isyakumusa
isyakumusa :
Allah ya sakama da aljanna mallam wallahi muyi rashi babba
2026-10-28 17:44:47
27
usmanjusman1
Usman J Usman453 :
ka fissu gaskiya baba May Allah grant you the highest rank in jannah
2026-10-28 22:23:45
0
dambatta79
yusif dambatta :
wlh wnn bawan yapisu hujja sbd shi da qur.ani yake basu hujja
2026-10-28 19:30:13
10
abba.dabo.bichi
ABBA DABO BICHI :
Wato Malan Mutiminnan Allah Yabahi ilimi tsakani da Allah Allah yamai gafara
2026-10-28 21:27:43
9
meenahr8
meenah love ❤️🥰🤩 :
Wallahi nasha yi masa addu'a bayan mutuwarsa kwatsam jiya sainaga videonsa yana cewa ba'a yima Mamachi addu'a Idanma mutum yayiwa Mamachi addu'a to ladan yanaga shi wanda yayi addu'ar, saboda haka na janye duk addu'o'in danayiwa masussuka Allah yayi masa duk abinda yaga dama tunda bayason addu'ar mu
2026-10-28 22:15:07
1
hajjaumar224
hajja umar :
Allah ya jikanshi
2026-10-28 18:49:11
6
gentle0900
muhammad usman :
dan Allah Wanda yagane yayimin bayani nidai wllh banganeba
2026-10-28 20:02:00
0
abban.nusee
Eng teejay Madrid :
ikon allah nifa natsayane don naji yakama ayar amma ko oho😳
2026-08-14 00:04:24
11
aminu.idiris57
Aminu Idiris :
gaskiyane mlm masussuka ikon Allah
2026-08-12 21:52:17
21
muazu262
muazu262 :
Wannan mutumen ya iya kwana
2026-08-16 16:52:03
5
lawalix1
Alee-lawan😍 :
I love 💕 this Malam verry verry 🫵💔
2026-08-13 20:13:11
5
habibusurajo
💪 :
nifa nayarda
2026-08-12 21:16:37
9
user6158563877755
Abdullahi Adamu :
Masussuka duniyar ilimi wllh
2026-08-14 21:08:05
5
ismailibrahimrunka
ismail runka 💞 :
Masha Allah 🤲 munagodiya gaallah masoya annabi 📿📿📿
2026-08-12 22:33:00
7
labaran.umar72
Labaran Umar :
Masha Allah malam yahaya masusuka Dan girman manzo s a w malam
2026-08-13 15:50:10
6
user178688847822
AMANA :
👍👍👍gaskiyane👍👍👍malam👍👍👍
2026-08-12 19:28:32
6
ibrahimkhalil45
Abban Ahmad @123 :
Banda kwanafa katafi Kai tsaye Malam
2026-08-12 21:19:21
7
abban.nusee
Eng teejay Madrid :
2026-08-14 00:00:46
4
nazirudahirudanga
naziru dahiru Dangaske :
Allah ya Kara lfy
2026-08-16 23:14:28
2
sadiaudu436
sadi audu :
Ga barister nan
2026-08-13 14:23:04
4
sageeribnrabiu548
Real excellency :
toh duk wanda yayi sallar gawarka ko wanka ko rupewa Allah tarwatsa shi
2026-10-28 19:25:56
0
tankuriey
Tankuriey :
Jaxakallahu khairan Masussuka ikon Allah ♥️
2026-09-02 11:32:46
4
nazirou.abdou89
Nazirou abdou :
Macha Allah
2026-08-13 21:28:00
2
mubarak46210099
MÜBÁRÄKH ÚMÄR DTM✅ :
MUNFAHIMTA YA SHEIKH
2026-08-14 13:02:15
4
user358810803292
auwal abdullahi :
gaskiyane malam 🙏 ♥️
2026-08-12 21:58:49
4
To see more videos from user @sheikhyahyamasussuka1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About