kusan yawancin masu irin sana arku haka wasu suke wlh jiya wata ta bani number qawarta tace nata ya gare sai gobe zatayi nikuma ajiyan nakeso kawai wai daga fara magana sai na ragemin kudi ta amsa number na wai Kuma Dan Allah inna tashi siya na mata magana Araina nace Dan Adam Abun tsoro
2026-10-02 06:08:47
2
Fateemah Bin2 ahmad :
Wlh bazai rage ki ba
ai da Alkhari kika sota
Allah zai shiga lamarinki 🙏
Allah yabamu kasuwa mai Albarka 🤲
2026-08-17 09:39:33
3
khadijah(Mrs babangida) :
plss don Allah sister nawa kike sai dawa ki aekomin wlh Nan local government dinmu ba'a sai dasu ni Kuma Ina son na saye na sai da
2026-10-04 12:46:35
2
yar mummy :
pls location?
2026-08-17 05:20:23
2
his ♥️girl ❤️❤️❤️❤️ :
inna so sari location
2026-09-08 06:56:13
1
mrs🫂 kauna🔐🫀 :
wan ne gari kuke
2026-09-12 09:07:54
0
HUSNAH HENNA STICKER LAGOS :
haka suke wlh ai gwara kice Babu kawai duniyar Nan Babu yarda
2026-08-12 20:07:57
1
Rekia Said :
can you shipping to canada
2026-08-22 02:24:53
0
Bilqees-Henna :
Ikon Allah daga abun arziki
2026-08-14 12:28:48
2
rufee henna :
inaso zan siya
2026-09-09 22:24:18
0
Fatima ludufi general entep786 :
Allah dai ya bamu kasuwa me albarka
2026-08-14 11:21:02
1
Mariam mohamed :
ماشاء الله بصنع استيكرات جمله بمصر
2026-08-26 20:11:52
0
N I M L A :
Allah ya kawo Kasuwa
2026-08-14 11:55:46
0
sokoto henna stencil and more :
dan adam kenan sace costomers kan haka suke nekam yanzu karbowa nakeyi gurina na warke
2026-08-13 07:38:52
1
Your Henna Fav. :
Allah sarki
2026-08-12 07:01:46
1
Hajaraty Henna Sticker :
Ki Dena Bada number
2026-08-13 11:00:03
1
henna stencils :
Gsky bata da amana
2026-08-12 01:49:04
0
WAYYA HERBS KAYANMATA& BEAUTY :
sai hakuri
idan Allah ya tsaga da rabonki duk dubararta,sai Allah yayi silar ki samu,ki dauka babu rabo ne
Allah ita kuma ya shiryeta yasa ta gane
2026-08-11 21:40:58
0
ummu sultan henna stencils :
Allah sarki 🥺
2026-08-12 14:41:50
1
leema's cake and more :
Allah ka nuna mini nakai haka ko nawuce alfarmar annabi da alkur'ani
Allah yabamu kasuwa me albarka
2026-09-10 23:26:13
2
walcy beby :
How moch
2026-10-08 21:06:16
0
Houmaira :
ina so
2026-10-08 20:27:05
0
mrs💕yayah :
aslm
2026-10-10 17:55:49
0
To see more videos from user @diy.henna3, please go to the Tikwm
homepage.