nataba rashin lafiya na kwana 2 amman wallahi na zaci 1week nai
2026-08-11 22:14:24
15
🌏🌎🌎 :
macha Allah
2026-08-12 00:23:53
8
abubakarnamalan :
Allah yasa mudace
2026-08-13 06:40:51
4
Bello Sabi'u. :
Wlh ni Ina gama school 2023 zuwa 2025 Allah ya bani aikin government mai kyau tsawo shekara daya nayi Amma Akwai waanda suka koya mana karatu tun daga primary school zuwa secondary schools har Ynx basu samu aikin ba shiyasa masu Karin magana suke cewa Kada kalli kaddarar wani Kayi tunanin haka take zata kasance daga karshe Ina addu’a duk Wanda bayada aikin yi allah ya basa 🙏
2026-08-12 21:13:27
6
MAI :
Allah ya saka maka da Alkhairi
2026-08-15 09:11:33
2
Small wx :
allah yajakwanan bbn yy
2026-08-14 22:06:27
2
alamine almoctar :
wallahi ka kwantar min da hankali na abisa wani abu da nake so nake nema
2026-08-12 22:28:36
5
yusif (__) k,r,r :
this is true my friend 🫶
2026-08-13 00:36:54
2
King Abdul BG :
nice one good talk
2026-08-12 18:47:55
2
Engineer 001 :
Thank you brother
2026-08-12 21:20:12
2
bashowalee432 :
La ila ha ilallahu muhammad rasulillah
2026-08-14 10:01:16
2
abbamydiamound :
babarmagana jazakhallahukhairan
2026-08-12 23:17:37
2
dawoodibrahim640 :
good bro
2026-08-12 07:24:19
2
abdulrazaq girma :
bawai bane brother na, kai Nigeria duniya ne wanda yarasa Nigeria yayi rashi
2026-08-14 09:22:02
2
Yusuf mg :
yes that's 😁
2026-08-13 06:39:32
1
Abdullahi Muhammad :
jazakkallahukair
2026-08-15 22:27:45
2
Kamaluddeen_Ustazz :
Jazakallahu khairan
2026-08-12 20:43:10
2
@mansour.suleman :
tabbas hakane 👍👍
2026-08-12 20:28:42
2
introvert :
Babban misali shine scrolling a TikTok😂
2026-08-13 06:59:31
3
nasiruumar403 :
good advice thanks sir
2026-08-12 11:36:05
2
M. M. D TEXTILES :
Allaah ya saka maka da alkhairi
2026-08-12 16:24:07
3
sabit A Abdullah :
dole nai following dinka🤣
2026-08-11 20:33:48
4
أبوبكر :
gaskiya hakane
2026-08-12 05:19:20
2
To see more videos from user @milifetalks, please go to the Tikwm
homepage.