Nifa Dan Sanda babu yanayinda Dai zai shiga yabani tausayi wlh
2026-08-12 08:18:38
14
Mai martaba 👑✅ :
Ni Wlh police Ku men wahalar da zai shi baya bani tausayi saboda mugaye ne
2026-08-12 06:24:28
3
Engineer Rabiu :
sorry mama this is nigeria
2026-08-12 11:03:04
0
musbahu sambawa :
ai tukuna ma
2026-08-12 08:05:06
3
Engr. Aliyyu :
Ai bataga komai ba 💔😂
2026-08-12 07:32:32
4
ABU-ABDUL-RAOUF✍️🇳🇪 :
Allah sarki Rayuwa Kenan😌mama ki daw dangana Haka Allah Ya kadarta🙏
2026-08-12 10:16:28
1
Lawal Awwal Mohammed :
Allah Sarki Nigerian Kenan
2026-08-12 07:33:51
3
abdurrahman Muhammad sani :
Nifa Dan Sanda babu yanayinda Dai zai shiga yabani tausayi wallahi
2026-08-12 13:01:57
0
aliyu ibrahim dawasa :
wuta
2026-08-12 12:25:56
0
Nasiru Idris :
but bail is free
2026-08-12 12:13:48
0
ISAH MUHAMMAD :
Him Allah dai yasa mudache.
2026-08-12 06:38:53
1
A.A.Zangon Mk :
subhanallah
2026-08-12 12:15:56
0
Mai martaba 👑✅ :
A Aiki police ne kawai babu matunin kirki Duk azulumai ne allah ya hada wuri daya bakin Hali bakin Kaya hmm
2026-08-12 06:26:05
0
Nura Abdussalam :
Sorry mama 🥹
2026-08-12 08:52:31
0
M.D :
Allah sarki rayuwa Allah yasa mudace
2026-08-12 09:33:34
0
Ali Gago :
Gani Ga Wane
2026-08-12 11:16:53
0
A.b.u :
Allah ya kewta yasa mudace
2026-08-12 09:34:21
0
Ayuba Isa :
you never see Anything
2026-08-12 09:29:33
0
SA_AboxA :
Ba wai Aikin Dansanda kawai ba, yawancin kananan ma'aikata haka suke danasani wallahi......👌👌👌
.....Wanda suka yi Aiki bisa amana da adalci Allah ya sa su gama lafiya amin
2026-08-12 11:37:12
0
To see more videos from user @kibannachannels, please go to the Tikwm
homepage.