Bro to bro nima mutuwar mahaifi ita tafito dani titi Allah yajikan iyayen mu
2026-08-12 17:53:18
521
A.I.G Sparrow😎 :
may Allah SWA continue to bless you abundantly sir
may u and your family never lack sir
Allah y bama yaronnan ilimi Mai amfani me albarka
2026-08-15 06:46:51
1
Ib done :
God bless u bro fo help him
2026-08-15 09:17:55
1
Usman_solar_001 :
pls Kasan kidansu yaron nan Nima ina rafin guza Dan Allah chate up I want to visit dis boy pls
2026-08-15 07:53:32
1
muktar yahaya (mukty) :
muda muka rasa iyayanmu aimuna ganin rayuwa wlh 😭😭😭😭😭
2026-08-13 00:11:45
140
BASH TV MEDIA :
🥺🥺it brakes my heart
2026-08-14 21:21:58
2
abu seeyarmarh :
pls k hadani d yaron nnn zan daukai a shagona in sha allah
2026-08-12 19:50:00
111
Hajia jika 🇳🇬🇸🇦 :
Yace kaduna rafin guza kai kace kantin kwari,Allah ya tsare masa mutuncinsa da imaninsa yasanya masa albarka yasa yazamewa mahaifiyarsa sanyin idanuwa abun alfahari😭😭
2026-08-12 21:44:08
62
engr1917 :
Wanda ya rasa mahaifi tin yana karami ne kawai zai fahimci rayuwar da yaron Nan yake ciki Allah ya jikin iyayen mu da rahama😭😭
2026-08-14 22:10:44
50
Oga smoll :
Allah yasa mudace
2026-08-16 07:02:08
1
ummanxeenaf :
ubangiji yafaranta maka fiye da abunda kamasa rayuwar marayu Allah sarki😭