@dodanyan.....080: #nigeriantiktok #duet #comedia @Khalid Muhammad @Yusuf Yousee🔥♥️

DODAN YAN .....
DODAN YAN .....
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 12 August 2026 09:50:15 GMT
8475
946
50
28

Music

Download

Comments

user6900347154369
IG :
video har yobe state
2026-08-12 13:53:40
1
nnakowa2
nnakowa2 :
oga ni nayi mafarkima chiwee ya rasu yamutu 😂
2026-08-12 13:38:22
1
muhammadbkurba
muhammad b kurba :
idan chiwee yazo maraba kallon match dinnan a maraba zamu hadu insha allah😂
2026-08-12 12:50:14
2
rabiusaidyusuf
Rabiu Said Yusuf :
ko Libya yazu mun sanshi
2026-08-12 12:18:28
1
mai.yaki1
Mai yaki :
NI INA KALLA CHIWI DAGA '''COTE D'IVOIRE 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
2026-08-12 11:35:00
2
user28588075760751
masauda sani bakori :
Allah sarki cewee ina soka sai ama ina Makkah yakine💘💘💘
2026-08-12 10:50:21
1
tasiuadamu82
Tasiu Adamu :
chuwee long life
2026-08-12 10:26:56
0
mc.dollar91
MC dollar 💵💵 :
gani a Port Harcourt kuma kullum saina kalli videon ka toh inazakaje katserewa mutuwar
2026-08-12 13:37:31
0
yusufahmad4078
Yusuf Na Inna :
target wai Amma kana sallah
2026-08-12 11:20:47
0
maawiyaibrahim585lkj
maawiyaibrahim585 :
Allah yajikanka chewee
2026-08-12 14:23:10
0
aliyu08035419069idris1
user8629920183007 :
Nima Ina jos kuma nagani kaga kuwa mutuwa Tanana tafe dakai
2026-08-12 11:48:58
0
realchinni1
hon muttaka cinni chairman na :
tsiwi yanxu haka ina gida mutuwa a katsina kazo kamutu kt harda Ac
2026-08-12 14:05:45
0
saminutara
Saminu tara :
allah sarki cewee allah ya jikan'ka
2026-08-12 09:59:38
0
mijin.khadeeja
{~B.B.Y COMMUNICATION~} :
gani
2026-08-12 10:22:23
0
muhdfy
Muhammad Faisal El-Yakub :
Waida Bobo da Chewee Wayefi Rashinson Mutuwa Neh😂
2026-08-12 13:45:37
0
anasbinmalik433
ibnmalik :
mutuwa bamasonta tanabinmu
2026-08-12 13:32:47
0
sadiq_attacker
Sadiq Attacker :
ya tawo kano baah mutuwa😂
2026-08-12 13:03:59
0
dangaskecurrencyexchange
DAN GASKE CURRENCY EXCHANGE 🔄 :
Zan siyamushi likafani ya ajiye
2026-08-12 12:32:53
0
user5403772815991
user5403772815991 :
wai hala fulani ne beda aiki sai nacin bread
2026-08-12 11:58:11
0
nura.nuhu3
Nura Nuhu :
SHAWARA ga chiwee kullum ya dinga canza Susanshi kawai, wannan shine kadai mafuta, Amman duk inda zaijefa to Mala'ika ya riga shi zuwa
2026-08-12 11:50:33
0
babangidaakoke
Babangidaakoke :
A cewa chiwee yasamu aboki wani yakoma bam bam
2026-08-12 10:43:11
0
mamayapro01
Mamayapro1 :
kacewa chiwwe yadawo abuja nanne ba'a mutuwa 😆
2026-08-12 10:44:54
0
pelegjn
🇳🇬PELE☠️🔥 :
Katanbayar mana chuwee wai haryanxu mutane suna zuwa haka safaya din kabarin ne ko sundaina😂
2026-08-12 10:38:42
2
mustaphaabdullahi277
Mustapha Abdullahi :
a faɗama chiwee idan ya mutu tunda ga Kano Zan zo jana'iza.
2026-08-12 09:54:21
0
To see more videos from user @dodanyan.....080, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About