@abba_lafani: #islamiyyahcycle #world #qur,an#viralvideo #Arabichausa@Big Aunty Amanar Abba Lafani👌 @AbubakarGombe @daddy yunny news @Abdallah Amdaz @Aunty Hauwa @Nigerian Arabic News @ABU-SAFIYYA (ibrahim Khalil) @bro shakurr ☪️ 🇳🇬 @AMANAR SHEIKH ARRASHEED
Abba Lafani
Region: NG
Wednesday 12 August 2026 11:48:24 GMT
Music
Download
Comments
beby fashion :
Allah ka bamu irin tsofan nan mai chiki da adini
2026-08-12 14:02:03
946
maryam :
yar Aljannah ce
2026-08-13 08:27:48
347
Mufeeda wada 🦋🥀 :
Hajia salamatu Allah yamiki rahma tabbas ke yar Aljannah ce
2026-08-12 21:09:04
210
Zahra Abdul♍️ :
May almighty Allah grant her soul rest peacefully and jannah
2026-08-15 06:45:46
0
adizatou :
Amma dai dangin dahiru bauchi ne🥰🥰🥰
2026-08-12 22:28:51
111
walees bite 🥂 :
allumma bareek
2026-08-15 20:44:32
0
@maymoonsincense :
Masha Allah Allah ya Karo lafiya ya aljanna madakakiya
2026-08-15 14:52:57
0
HajjiHajj❤️ :
Old is golden
2026-08-16 09:03:31
0
JAMI’AR TURARE :
Allah idan ka qaddara zantsufa kasa inyi irin wannan tsufa😩
2026-08-13 21:19:40
93
divasprofile :
kuruciya mekyau ita take haifar da tsufa mekyau🥰
2026-08-12 16:20:16
111
mamankhali32 :
tsufa maikyau allah yasa muyi kyakkyawan karshe
2026-08-13 18:44:02
90
Kabby Omar Moses :
I envy her gaskiya
2026-08-15 17:14:22
1
saudat296 yar lafia :
Peace of mind 🥰
2026-08-15 18:35:12
0
Bpy_Textiles✂️ :
wanna tsufan yayi kyau Masha Allah
2026-08-14 23:39:39
34
RAJAM MULTITRADE :
Tsufa yayi kyau🥰
2026-08-14 10:03:46
7
Abban Ashraf :
🥰🥰🥰 kyakyawan tsufa Allah yasa acika da kalimatul shahada 🥰
2026-08-14 16:41:37
9
mems mekitson yangayu :
inama ache mahaifiyatache allahu akbar
2026-08-14 17:39:36
11
@muslimat :
kaga tsufa na gari allah yasa agama lpy kaka
2026-08-15 09:56:48
5
umman maheer❤️ :
masha allah allah ya kara mata lfy da Nissan kwana mai albarka
2026-08-15 06:50:01
6
Aleeyu Mubaraq :
Allah yasa kizamo daya daga cikin jagororin gidan aljannah gwaggo
2026-08-14 22:02:11
10
Rukyrabs_collection👸 :
Allah kayi mana tsufa me kyau
2026-08-14 15:15:34
11
Ammiyah hijab collection :
Allah ka azirtamu da ilimi me amfani 🥺🙏
2026-08-13 20:34:37
12
Aisha Yusuf :
Masha Allah, Allah yasa tsufanmu ta zama abun alfarma garemu
2026-08-14 11:28:31
10
IRFAHAN COLLECTION :
Allah kasa muyi karshe me kyau 👏yaji kan magabatanmu yasa Ranar mutuwar mu itace Ranar farin cikinmu 👏
2026-08-14 09:29:20
10
noblestylehub1 :
Allah ubngiji ysa muyi kyakkyawan karshe
2026-08-14 19:56:41
8
To see more videos from user @abba_lafani, please go to the Tikwm
homepage.