Yar uwa kiyi hkr duk Muna cikin jarabawar irin wannan Allah ya yayemana🤲🤲
2026-08-12 15:27:35
206
Mohammed Jibril :
Allah yabaki nagari
2026-08-12 23:59:22
0
NANA KHADIJA :
duk wanda yake cikin damuwa wanda yafada da wanda bai fadaba Allah yayimana magani
2026-08-12 19:12:55
144
Baban Sayyada :
I live at Ghana West African I love you so much ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️💖💋💋😘😘😘😘😘😘😘😘😘❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
dan Allah kiyi hakuri yar uwata please 🙏🙏🙏😭 ki manta dakowa Allah yana tareda ke 😭😭😭😭
2026-08-12 16:25:02
54
alajee30 :
[Photo] inkina da gida zan aureki
2026-08-12 15:23:47
44
Salma :
komai lokaci ne yar uwa kiyi hakuri
2026-08-12 18:20:49
39
Abdullahi Muhammed :
so sorry about that please sopt I'm ready to marry you if you can marry me too
2026-08-12 22:18:02
1
sass kofar waika :
da farko. muna fatan allah yakawo Miki mafuta.amma kisani,wannan ma da kikayi kuskure ne,ki komawa allah da gaskiya. zakiyi mamaki.allah zaizama gatanki,fiye da mai uwa da uba.
2026-08-12 14:00:58
77
Isah Ishaka :
Allah yabaki haquri
2026-08-12 23:02:30
2
mu'azzam s yusuf :
allah yabaki miji nagari
2026-08-12 19:43:36
23
dauda hassan :
allah ya baki miji nagari
2026-08-12 21:52:02
5
R@ouf_221 :
inkina Sona wallafi zan Aure ki amman daï banida kudi chi nemasala.keji kuma idan harki na Sona a'haka to chi kenan🙏👌