@sir_barde_: Ɗan Takarar Gwamnan Jahar Jigawa a Jam’iyar PDP Alh. Mustapha Sule Lamido (Santurakin Dutse) ya halarci taron Ranar Matasa ta Duniya wadda ofishin Shugaban Matasan Jam’iyar PDP na ƙasa ya haɗa a Babban ofishin Jam’iyar dake Abuja. Yayin da Ɗan Takarar Gwamnan Jahar Gombe a Jam’iyar PDP Professor Isa Ali Pantami ya wakilci Jagoran Talakawa Alh. Sule Lamido CON a wajen taron. 12/8/2026.