wlh hakan suke Yan albarka🤗 Allah Sarki Areef idan na fita shima sai ya fito ya samu wuri ya zauna har sai na gama hirar zai tashi mu tafi gida tare
2026-08-13 06:46:55
15
salisu dogo :
wlh in so
2026-08-13 05:49:19
0
Maryam Momme❤️🥰 :
Haka yarana suke saina samu wani yazo hira sai su fito wai uncle good evening kamar na fashe da kuka 😂😁😁
2026-08-13 08:32:35
3
fatimaibrahim ta annabi ♥️ :
hhhhhh bazai fasa ba idan Yana sonki yar uwa🥰
2026-08-13 07:51:54
10
Aseniorgwarzo :
aiko saimun tona da yazo
2026-08-13 08:47:39
1
elomine6 :
lol 😂, it happened to my late neighbor faa 🤩🤩
2026-08-13 06:11:18
0
halima kure💖💜 :
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 sorry sis
2026-08-13 05:48:23
0
musaljab products :
yayana biyar Amma karshe Dan 32 yrs na aura Kuma Gani a gidan alhamdulillah inasamun kulawa
2026-08-13 07:19:15
5
hajiya karama :
nikam dik wanda zai fasa aurena saboda yarana tuh wlh ya Dade Bai fasaba wlh Dan ni zan iya barin aurena ma saboda yarana sunrasa uba bazasu rasa uwaba insha Allah
2026-08-13 08:26:26
2
jamila Dangusau :
Ayi masu addu’a adaina zaginsu
2026-08-13 05:08:09
14
Nana Aisha 🤍💫 :
Karki dakar mana yara wllh 😂😂
2026-08-13 08:03:03
1
shafik :
ayi hakuri Aunty
2026-08-13 07:53:10
1
Meenah :
🤣🤣🤣 Allah sarki mu mata muna cikin jarabawa
2026-08-13 04:42:49
9
malam rabiu :
toke don Yara wani zai soki ai Yara albarkane
2026-08-13 05:08:14
5
Asheer :
aenine nazo jiya to naji komai
2026-08-13 08:25:14
1
Abba sanusi :
😂😂 A huce hk mama
2026-08-13 08:00:37
1
Sophia_D :
Allah sarki sunyi kasa da kai 🫢😂
2026-08-13 08:19:46
1
Zuhurah❣️🤍 :
Ni dan yayata ne Wallahi umma yake cemin ma Wallahi 😂💔
2026-08-13 08:26:33
1
SamboGwandu :
Duk wanda zaisoki yaso Yayanki Hajiya.
2026-08-13 08:04:21
1
Mustapha Abdullahi :
hummm tamarasa.abin da zatace
Allah y kyauta
2026-08-13 07:48:24
1
To see more videos from user @khadijadmuraye, please go to the Tikwm
homepage.