@dr.umaryamco: Why do guys start hitting gyms after a heartbreak? Me yasa maza suke fara zuwa gym bayan an yaudare su? #Healthawareness #HealthEducation #PublicHealth
Mijina yagudu yabarni da yara 8 dan Allah ya zanyi dasu😫😫
2026-08-13 05:49:36
12
𝗧𝗢𝗣𝗠𝗔𝗥𝗞 :
Gani muyi partnership mu bude fitness center 💯
2026-08-14 01:49:40
8
Serdeerq Ibraheem Umar :
Discipline means self control
2026-08-13 09:55:35
2
✍️A KANO NE ✍️ :
Malam Menene Maganin Da zansha Na Manta Da Budurwa Ta ?🥺🥺
2026-08-12 22:12:01
1
lawan m rabiu :
gym is our life
2026-08-13 10:08:07
2
Asas Aminu :
2024 heartbreak yasani na fara zuwa gym 2026 the pain and everything finally paid up Alhmdll yanzu ni godiya zan mata itace silar fara gym dina yanzu kuma inaalfabari da gym
2026-08-12 23:15:25
10
AUWEEL YOLA🆖✅ :
2026-08-15 07:00:14
0
BNW GLASSES 🕶️ :
Amma dr Ance gym yana cutar wa
2026-08-13 01:17:16
1
ATM-CARROT 🥕🏋️♀️✅ :
Ina Yan,uwa Na Masu Yin Gym Kuzo Muna Da Meeting 🥰💪
2026-08-12 21:41:30
7
Bin Abdoul :
Please about supplements da yan fyn Ke using fa irin su creatine whey protein da Amino sunada illa??
2026-08-13 13:37:17
0
princesszk21 :
Wallahi exercise yana sani bacci mai dadi gashi bana kasala na daina jin nauyin jikina Alhmdlllh
2026-08-18 12:17:46
2
Daughter ❤D❤ :
masu yi wllh tsoro suke bani
2026-08-15 20:55:52
0
Pboy✨ :
Who else noticed Doctor watch 😇
2026-08-15 20:22:26
1
Ummcyn love :
Don Allah doctor nayi Alura family planning Kuma Ina da ciki Bansaniba but ciki ya zubu
Toh yanxu Alura Zata yi aiki ko aaaaa
2026-08-13 06:50:09
1
Sir sadeek :
Tarbiyya - descipline
2026-08-14 18:29:27
1
VIP_CAPS_NIGERIA_FASHION_ 01 :
KAFIN kazo kuma kafadi matsalolin GYMS 😂😂😂
2026-08-15 00:06:46
0
✌️Étudiant💫yaro 🇳🇪99%🦅🖤☝️ :
dr 20k yata iyamin auré ne😳
2026-08-13 16:04:30
0
saifullahi817 :
deceplne: tsari ko tarbiyya
2026-08-12 21:33:47
6
Aliyu melafia :
Well said
2026-08-12 23:53:24
1
zamani_money_minded :
Aslm wai doctor idan mutum yakai shekara 20 zuwa 25 ba tare da jima’i ba wai babu abunda sai same shi kuwa? Pls a amsa mana tambayar nan
2026-08-13 08:38:25
1
INFANTRY🪖☠️💀☠️🪖SF :
WHO LOVE 😘💕 ME
2026-08-18 02:45:41
3
Ahmed In Malaysia :
This is my video 😂😂
2026-08-13 04:35:56
1
musna :
nima ya faru dani kuma tunda na fara gym bani da wani feelings na shiga wani serious relationship.
2026-08-13 19:03:05
0
RUGGED 😎 :
namatsu Azo a ude mana gidan gym a dangoro wllh
2026-08-12 23:02:07
0
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm
homepage.