insau dari zasu hadu babu wanda yakai Atiku Capacity
2026-08-13 12:48:42
32
A.M Idris :
Major Hamza da Amechi
ko Major da Obi
2026-08-13 21:20:31
19
Danyafendo :
idan har aka had a Atiku/Obi Insha Allah kafi azahar Tinubu zai fadi zabe
2026-08-13 18:28:13
13
sarlmart :
duk mesan mejo yamin like
2026-08-13 22:58:45
20
Mahmud usman Zarmaganda :
Ai InshaAllahu daga kan major Muhammadu buhari bazamu maimaita shugaban kasa soja ba. For me the best bet is Obi/ let Atiku provide any body for Vp slot